fbpx
Friday, August 12
Shadow

Tag: Sheikh Ibrahim Inyas

Bidiyon wani da yace yayi mafarki da Sheikh Inyas ya tashi dashi sama ya jawo cece-kuce sosai

Bidiyon wani da yace yayi mafarki da Sheikh Inyas ya tashi dashi sama ya jawo cece-kuce sosai

Uncategorized
Wani Bidiyo da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta wanda aka ji wani na bayanin yanda yayi mafarki da Sheikh Ibrahim Inyas ya jawo cece-kuce sosai.   A cikin Bidiyon an ji mutumin wanda ga dukkan alamu a wajan Maulidi ne yana bayanin cewa da yayi mafarkin sai ya ga Sheikh Inyas da fuka fukai. Sai yace yau gadan bayansa, ko da ya hau suka tashi yace ya fi jirgi gudu.   Saidai mutane musamman a shafukan sada zumunta sun yi ta cece-kuce akan lamarin inda wasu ke barkwanci da hakan, yayin da wasu ke kiran da cewa hakan bai kamata ba.   https://twitter.com/Geeboy_/status/1328462844485111808?s=19   https://twitter.com/RayTilde/status/1328429151720771594?s=19   https://twitter.com/Pengpappi_xo/status/1328434782376759296?s=19   h...