fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tag: Sheikh Ibrahim Zakzaky

Kasar Amurka ta yi magana kan kisan daliban Zakzaky inda ta zargi gwamnatin tarayya da rashin Adalci

Kasar Amurka ta yi magana kan kisan daliban Zakzaky inda ta zargi gwamnatin tarayya da rashin Adalci

Uncategorized
Wani rahoton Amurka kan batun kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya cikin shekara ta 2020 ya ce har yanzu babu wani ƙarin bayani kan binciken gwamnatin tarayya ko kama wasu da hannu a kashe-kashen da sojojin ƙasar suka yi wa mabiya Shi'a ta Harka Islamiyya ta Sheikh Ibrahim Zakzaky. Amurka ta ce kamata ya yi a ce zuwa yanzu Najeriya na da wani ƙarin bayani da za ta iya yi wa duniya a kan zargin da ake yi wa dakarun sojin ƙasar na kisan almajiran Zakzaky kimanin 347, da kuma binne su a manyan kaburbura don boye abin da aka aikata. Rahoton ya kuma yi dogon sharhi kan take haƙƙin ɗan adam a shekara ta 2020, kama daga kan wanda ake samu a tsakanin jami'an tsaron kasar da kuma kungiyoyin 'yan tada kayar baya. A wasu bangarorin kuma ya kalli cigaban da aka samu kan kokarin...
Matar El-Zakzaky ta kamu da Coronavirus/COVID-19

Matar El-Zakzaky ta kamu da Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Matar Shugaban 'yan Shi'a, Sheikh Ibrahim Zakzaky,  Zeenat da suke zaune a gidan yari tare, ta kamu da cutar Coronavirus/COVID-19.   Daya daga cikin 'ya'yan Zakzaky me suna Mubammad ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai.   Ya bayyana cewa an gano tana da cutar ne bayan ziyarar da likitan su ya kai musu a gidan yarin Kaduna. Saidai yayi zargin cewa ta kasa samun kulawar data kamata. “six days ago after a routine visit to the Kaduna State prison by my parent’s doctors, my mother complained of fatigue, fever, and a complete loss of the ability to smell. The doctors decided to carry out a number of standard tests in order to understand what the problem was. Among the tests that were carried out was a test for Covid-19.   “This w...
Kotu ta yi watsi da bukatar Zakzaky na ta kori karar da aka shigar akansa

Kotu ta yi watsi da bukatar Zakzaky na ta kori karar da aka shigar akansa

Siyasa
Wata babbar kotu a Kaduna da ke arewacin Najeriya ta umarci a ci gaba da shari’ar da aka kawo gabanta kan jagoran mabiya Shi’a a kasar, Sheik Ibrahim Zakzaky. Sheikh Zakzaky da matarsa Zeenatu na rike tun a shekara ta 2015 bayan mutuwar mabiyan sama da 300 a wata arangama da jami’an tsaro a garin Zaria. Sojoji sun ce sun bude wa mabiyan wuta ne a matsayin martani bayan sun yi kokarin kai wa ayarin motocin babban hafsan sojin kasar hari. A shekara ta 2019 aka haramta kungiyar bayan shafe tsawon watanni na zanga-zanga da rikici da jami’an tsaro Lauyan Zakzaky, Mr Femi Falana ya bukaci kotun tayi watsi da tuhumar da ake wa shugaban ‘yan shi’ar. Sai dai alkali kotun ya ce hakan ba mai yiwuwa ba ne saboda bai gama sauraron gundarin karar da aka shigar ba balantana ya yanke hukunci. Sannan...
Duk da yana tsare: Zakzaky ya baiwa kungiyar ‘yan Jaridu tallafin kayan Abinci

Duk da yana tsare: Zakzaky ya baiwa kungiyar ‘yan Jaridu tallafin kayan Abinci

Siyasa
Shugaban kungiyar Shi'a ta IMN, Sheikh Ibrahim Zakzaky ya baiwa kungiyar 'yan Jaridu tallafin kaya abinci. Ya bayyana cewa ya bayar da tallafi  kayan abincinne dan ya saukaka musu matsin da ake ciki wanda Coronavirus/COVID-19 ta zo dashi.   Da yake mikawa kungiyar tallafin a Madadin, Zakzaky, Mukhtar Abdullahi ya bayyana cewa wanan dabi'ace ta Zakzaky duk shekara kuma yana baiwa Musulmai da wanda ba musulmai ba dan hakane ma ya basu umarnin yin hakan.   Ya kara da cewa suna kira ga hukumomin Najeriya dasu gaggauta Shari'ar ta Zakzaky saboda yana cikin fama da rashin lafiya.