fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tag: Shekh Ahmad Gumi

Duk da muna da banbancin siyasa amma ina tare sa Gwamna El-Rufai kan matakan daya dauka na Coronavirus/COVID-19 >>Sheikh Ahmad Gumi

Duk da muna da banbancin siyasa amma ina tare sa Gwamna El-Rufai kan matakan daya dauka na Coronavirus/COVID-19 >>Sheikh Ahmad Gumi

Siyasa
Shehin Malamin addinin Islama, Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa yana tare da gwamnan Kaduna,Malam Nasir Ahmad El-Rufai aka matakan da yake dauka na kula da cutar Coronavirus/COVID-19.   Hadimin gwamnan kan kafafen sada zumunta, Abdallah Yunus Abdallah ne ya bayyana wannan magana ta malam a shafinsa na sada zumunta. https://twitter.com/Abdool85/status/1269019743543058433?s=19 Wasu da dama na ganin matakan Gwamnan Kaduna sun yi tsari inda wasu kuma ke goyon bayansa.