fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tag: Shigaban Kasa

Shugaba Buhari ya bayyana gwamnati ta gaza wanda hakan ya jawo matsalar tsaro

Shugaba Buhari ya bayyana gwamnati ta gaza wanda hakan ya jawo matsalar tsaro

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, rashin ayyukan yi a karkara ne ya kawo babbar matsakar tsaro da ake fama da ita a Najeriya.   Kakakin Shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana haka inda yace shugaban ya fadi wannan maganane a wajan ganawa da kungiyar masu yi da sayar da gakin zamani.   Shugaban ya kuma bayyana cewa akwai kamfanin yin takin zamanin da za'a kaddamar dashi nan gaba kadan da darajarsa ta kai Naira 41.3bn.   Shugaban ya bayyana cewa gwamnatocin da suka shude sun mayar da hankali wajan raya birane inda suka manta da raya karkara.   Yace a shekaru 4 da suka gabata, sun yi kokarin ganin sun cike wannan gibi. He said, “In the last four years, we have worked hard to bridge some of these economic imbalances through our ...
Ku Kwantar Da Hankalinku, Kada Ku Tsorata Da Cutar Corona Virus>>Shugaba Buhari Ga ‘Yan Nijeriya

Ku Kwantar Da Hankalinku, Kada Ku Tsorata Da Cutar Corona Virus>>Shugaba Buhari Ga ‘Yan Nijeriya

Siyasa
Fadar Shugaba Muhammadu Buhari ta fitar da sanarwa cewa, ya yi kira ga kowa ya kwantar da hankalin sa, dangane da bullar cutar Coronavirus. PREMIUM TIMES ta ruwaito labarin bullar cutar a karon farko a Lagos, bayan da wani Baturen kasar Italiya ya shigo cikin kasar nan dauke da cutar. Tun bayan killace shi da aka yi a Lagos da sauran jihohi da dama suka fara daukar kwararan matakan yin kaffa-kaffa, ta hanyar wayar da kan jama’a dangane da matakan kariya ko gujewa ga kamuwa da cutar. An kuma bada labarin killace wasu ‘yan China su uku, a jihar Filato, tare da wasu ‘yan Najeriya su 39 da ke wa ‘yan Chana din aikin hakar ma’adinai. A jihar Cross River gwamnatin jihar ta dukufa wajen yin amfani da shela da kuma cikin coci-coci ta na fadakar da jama’a cikin yare daban-daban. ...