fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tag: Shugabaan Kasa

Hotunan Ziyarar shugaba Buhari a kasar Mali

Hotunan Ziyarar shugaba Buhari a kasar Mali

Siyasa
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan a ziyarar da ya kai kasar Mali a yau.   Shugaban da wasu shuwagabannin kasashen Africa sun je kasar ta Mali ne dan sasanta rikicin siyasar da yaki ci ya ki cinyewa. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1286284840204218372?s=19   Shugaban na tare da shuwagabanni  kasashen Nijar, Ghana, Senegal da Ivory coast.