fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Tag: Shugaban Buhari

Shugaba Buhari ya taya Gwamnan Nasarwa gwamnan Kebbi da Yakubu Dogara murnar ranar haihuwa

Shugaba Buhari ya taya Gwamnan Nasarwa gwamnan Kebbi da Yakubu Dogara murnar ranar haihuwa

Uncategorized
Shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari Ta hannun mai taimaka masa na musamman Kan kafafan yada labarai Malam Garba Shehu ya aike da sakon taya murnar Ranar haihuwar Gwamnan jihar Nasarawa tare da takwaransa na jihar Kebbi Bagudu da kuma tsohon kakakin Majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara Murnar ranar haihuwarsu. Shugaba Buhari ya yaba musu da irin sadaukar da kansu da suke wajan hidimtawa al'umma, inda ya taya su murna tare da yi musu fatan wasu shekaru masu al'barka.