fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Tag: Shugaban kasar Amurka

Ban fa ce na yadda da shan kaye ba akwai sauran aiki>>Donald Trump

Ban fa ce na yadda da shan kaye ba akwai sauran aiki>>Donald Trump

Siyasa
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Abokin takararsa, Biden ya ci zabene kawai ta hanyar yin Magudi.   Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda da dama suka dauka cewa ya amince da shan kaye kenan.   Saidai a wani sabon Rubutu da yayi. Trump yace bai ce ya yarda da shan kaye ba, akwai sauran aiki a gaba. Biden na da kuri'u 306 yayin da Trump ke da kuri'u 232. Trump ya sha Alwashin zuwa kotu akan zaben.