fbpx
Monday, August 15
Shadow

Tag: Shugaban kasar Nijar

Shugaba Buhari ya sakawa wani titi a Abuja sunan shugaban kasar Nijar dan Karramawa

Shugaba Buhari ya sakawa wani titi a Abuja sunan shugaban kasar Nijar dan Karramawa

Siyasa
Shugaban kasar Nijar, Muhammad Isssoufou ya shiga shafinsa na sada zumunta inda yayi godiya ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari saboda tarbar girmamawa da ya masa a ziyarar da ya kawo Najeriya ranar 16 ga watan Maris.   Shugaba Buhari ya sakawa wani babban titi a Abuja sunan shugaban Nijar din.   Shugaban Nijar ya ce wannan karramawa ya ji dadinta sosai.   ''My brother and friend, @MBuhari , did me the honor to call an Abuja express way "Mahamadou Issoufou expressway". This testifies, beyond our personal relations, to the excellent relations that exist between #Nigeria and #Niger. His caring touches me. I thank him very much.''