fbpx
Friday, August 12
Shadow

Tag: Silma

Gwamnan Kaduna ya baiwa masana’antar Kannywood fili da tallafin kudi ta gina Silma ta zamani

Gwamnan Kaduna ya baiwa masana’antar Kannywood fili da tallafin kudi ta gina Silma ta zamani

Uncategorized
Gwamnatin jihar Kaduna ta baiwa masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood babban fili dan yi ginin Silma ta zamani.   Hakanan gwamnatin ta kuma baiwa masana'antar fim din tallafin kudi dan fara wannan gini. Hakan na kunshene a cikin takardar da hukumar kula da tsare-tsaren da cigaban birnin Kadunan ta KADGIST ta aikewa kamfani  Kannywood Hope Limited.   Babban me shirya fina-finan Hausa, Abdulamart Mai Kwashewa ya tabbatar da hakan a wani sako da ya fitar ta shafinsa na sada zumunta.   Yace wannan daya ne daka cikin alkawarukan da APC ta musu na inganta masana'antar tasu inda yace suna mika godiya ga gwamnan jihar Kadunan. https://www.instagram.com/p/CFNtLEmlG4S/?igshid=3a7gy9tf01ne