fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Tag: Sir Ahmadu Bello

Siyasa ba da Gaba ba, hotunan yanda Kwakwaso ya hadu ‘yan APC a Kaduna

Siyasa ba da Gaba ba, hotunan yanda Kwakwaso ya hadu ‘yan APC a Kaduna

Siyasa
A yau ne aka yi taron tunawa da Marigayi Sardaunan Sokoto, Alhaji Sir Ahmadu Bello a Arewa House dake Kaduna.   Manyan 'yan siyasa daga kudu da Arewa sun halarci wajan. Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso,  Bola Ahmad Tinubu,  Gwamnan Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar da sauransu duk sun halarta kuma an hadu an gaisa da juna.   A baaya dai, hutudole.com ya kawo muku bidiyon yanda Bola Ahmad Tinubu yayi tuntube a wajan taron, saura kadan ya tuntsura
Duk da Fita daga matsin tattalin arziki: Har yanzu tattalin arzikin Najeriya be farfado ba>>Tinubu

Duk da Fita daga matsin tattalin arziki: Har yanzu tattalin arzikin Najeriya be farfado ba>>Tinubu

Siyasa
Jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa duk da fitar da Najeriya ta yi daga matsin tattalin arziki, har yanzu tattalin arzikin kasar bai dawo daidai ba.   Ya bayyana hakane a jawabin da yayi a Arewa House wajan taron tunawa da marigayi, Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto.   Ya bayyana cewa yayin da Najeriya ke tsaka da fama da matsalolinta, sai ga Cutar Coronavirus/COVID-19 ta cimmata, kuma kamar sauran kasashen Duniya, Tattalin Arzikin Najeriya ma ya samu tawaya.   Yace amma kokari shugaba Buhari yasa ba'a sha wuya sosai ba inds har aka fita daga matsin tattalin arziki, yace amma maganar gaskiya har yanzu tattalin arzikin bai dawo daidai ba musamman ta bangaren ayyukan yi.   A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda wasu Iny...