fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Tag: Sojin Sama

Rundunar Sojin Sama zata Aike da Jiragen Yaki tare da Dakaru Na Masamman Jihar Gombe

Rundunar Sojin Sama zata Aike da Jiragen Yaki tare da Dakaru Na Masamman Jihar Gombe

Tsaro, Uncategorized
Rundunar Sojin saman Najeriya ta shirya aikewa da jirgin yaki, tare da wasu dakaru na musamman zuwa jihar Gombe, domin magance matsalar tsaro da ayyukan 'yan ta'adda A Jihar. Shugaban Hafsin Sojojin Saman na kasa Sadique Abubakar, ne ya bayyana hakan a lokacin da ya karbi bakuncin gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahaya a hedkwatar hukumar dake Abuja.   A rahoton da mai magana da yawun hukumar ya fitar Ibikunle Daramola ya bayyana cewa rundunar za tai aike da dakaru na musamman da jirgin yaki jihar domin magance matsalar tsaro haka zalika rundanar zatai aiki tukuru domin magance matsalolin tsaro da ya addabi yan kunan Arewa maso gabashin Najeriya.   Rundunar ta kuma godewa gwamnan bisa fili da gwamnatin jihar ta bayar dan gina sansanin sojin a jihar.   Haka zalika Hafsin Rundunar Abuba...
Bidiyo:Kalli injin da zai wanke maka hannu wanda ba sai ka tabashi da hannunka ba da Hukumar sojin sama ta samar

Bidiyo:Kalli injin da zai wanke maka hannu wanda ba sai ka tabashi da hannunka ba da Hukumar sojin sama ta samar

Kiwon Lafiya
Hukumar sojin sama ta samar da wani inji na musamman na wanke hannu wanda ba sai ka tabashi da hannunka ba.   Ta samar da wannan injine saboda matsalar da ake ciki ta Annobar cutar Coronavirus/COVID-19 kuma ta baiwa jihar Bauchi injin kyauta.   Hadimin gwamnan jihar ta Bauchi, Ladan Salihune ya bayyana haka inda ya nuna yanda ake amfani da injin.   https://twitter.com/LadanSalihu1/status/1246588714039508992?s=19   Wannan abin a yabane ganin cewa Najeriya na daya daga cikin kasashen da cutar ta Coronavirus/COVID-19 ta Bulla.