fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Tag: Sojojin Najeriya

Sojojin Najeriya sun kwato Marte daga Boko Haram

Sojojin Najeriya sun kwato Marte daga Boko Haram

Tsaro
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kakkaɓe Boko Haram da ISWAP a Marte tare da ƙwato yankin da ke cikin jihar Borno. Sanarwar da kakakin rundunar sojin Mohammed Yerima ya fiyar ranar Talata, ta ce sojojin sun ƙwato Marte ƙasa da sa’a48 na wa’adin da babban hafsan sojin Najeriya Manjo Janar Ibrahim Attahiru ya ba su. Sanarwar ta ce dakarun wadanda suka samu taimakon sojin sama sun kashe ƴan Boko Haram da ISWAP da dama tare da lalata nakiyoyi da bama-bamai da suka dasa a yankin. “Yanzu sojoji ke ikon yankin gaba ɗaya,” a cewar sanarwar.
Bodiyo: Mun samu kayan Yaki na Zamani, Mun kashe Boko Haram 100, nan da watan Afrilu yakin zai kare>>Sojojin Najeriya

Bodiyo: Mun samu kayan Yaki na Zamani, Mun kashe Boko Haram 100, nan da watan Afrilu yakin zai kare>>Sojojin Najeriya

Tsaro
Wani Sojan Najeriya dake yaki da Boko Haram a yankin Arewa Maso gabas ya bayyana cewa suna godiya ga shuwagabannin su saboda samar musu kayan yaki na zamani.   Sojan ya bayyana cewa nan da watan Afrilu suke sa ran zasu gama da Boko Haram.  Yace da kayam yakin zamanin ds aka sai musu, Babu inda ba zasu iya shiga ba.   Hakanan yace sun kashe Boko Haram kusan 100 inda sauran suka gudu.   https://twitter.com/DefenseNigeria/status/1362198302738022402?s=19   Nigerian soldiers say the war against Boko Haram will be over by April this year. Bold statement or not we cannot deny the impact sophisticated weapons, like the ST-1 Tank Destroyer seen in this footage is making. A well equipped Nigerian army is unstoppable.
Boko Haram sun kashe sojojin Najeriya 7 da ‘yansanda 4

Boko Haram sun kashe sojojin Najeriya 7 da ‘yansanda 4

Tsaro
A jiyane dai hutudole ya kawo muku Rahoton cewa, Boko Haram sun kai hari garin Baymari na jihar Yobe.   A sabon Rahoton BBChausa, Boko Haram din sun kashe Mutane 10 da kuma 'yansanda 4.   Rahotanni daga jihar Yobe a yankin arewa maso gabashin Najeriya na cewa mayaƙan Boko Haram sun kai hari ƙauyen Bayamari inda suka kashe ƴan sanda da wasu mutanen gari. Wani mazauni yankin ya shaida wa BBC cewa ƴan sanda huɗu maharan suka kashe da mutanen ƙauyen kusan mutum 10. Bayamari na cikin ƙaramar hukumar Dapchi ne inda Boko Haram ta taɓa sace ƴan mata ɗaliban makarantar sakandare. Kuma wasu bayanai sun ce an kashe ƴan sandan ne a yayin da suke ƙoƙarin kare mutanen ƙauyen daga ƴan ta’addan. A wani Sabon Rahoto kuma, Boko Haram sin sun kaiwa Sojojin Najeriya Harin Kwantan Bau...
Boko Haram sun kaiwa Sojojin Najeriya hari inda suka kashe sojojin da kwace sansaninsu

Boko Haram sun kaiwa Sojojin Najeriya hari inda suka kashe sojojin da kwace sansaninsu

Tsaro
Mayakan Kungiyar ISWAP data balle daga Boko Haram sun kaiwa sojojin Najeriya dakw New Marte hari inda suka kashe sojojin da ba'a kai ga kayyade yawansu ba.   Rahoton HumAngle ya bayyana cewa wani babban soja 1 da kananan sojoji da dama sun mutu amma ba'a kai ga sanin yawansu ba.   Saidai daga baya, Sojojin Najeriya sun sake damara suka kaiwa Mayakan ISWAP din hatin ramuwar gayya ta sama data kasa wanda ya lalata Motocin yakin kungiyar da dama kuma ya kashe mayakanta.   Farar Hula da abin ya rutsa dasu sun rika guduwa daga garin zuwa Dikwa. Hakan na zuwa ne a yayin Gwamnatin jihar Borno ke kokarin mayar da 'yan gudun hijira 300 garin.   Several Nigerian Army soldiers have been killed in a fierce battle with Islamic State West Africa Province (ISWA...
Sojojin Najeriya sun kashe mayaƙan Boko Haram 81 a Sambisa

Sojojin Najeriya sun kashe mayaƙan Boko Haram 81 a Sambisa

Tsaro
Sojojin Najeriya sun kashe mayaƙan Boko Haram 81 a dajin Sambisa. Sai dai sun rasa soja daya a wani harin nakiya. Kafar yaɗa labarai ta PRNigeria ta ruwaito cewa a yayin tserewa mayaƙan sun lalata gidaje tare da kona wasu. Sojojin dai sun tarwatsa ƙauyukan ƴan ta'addar damma a yankin garin Bello da Kwoche da Lawanti da Alfa Bula Hassan da Alfa Cross da dai sauransu. PR Nigeria ta ce wata majiyar leken asiri ta ce sojojin sun gamu da tirjiyar mayaƙan na Boko Haram wadanda suka ajijiye abubuwan fashewa a hanyar da dakarun Najeriyar ke bi. Kuma a nan ne soja daya ya rasa ransa, hudu suka samu manyan raunuka. Babban hafsan soji Mejo Janar Ibrahim Attahiru ya yabi sojojin bisa jumurinsu da ƙwazonsu kuma ya buƙaci su ci gaba da jurewa. A wani ɓangaren kuma, PRNigeria ta ruwa...
Boko Haram sun kashe sojojin Najeriya 3, wasu 2 sun bace

Boko Haram sun kashe sojojin Najeriya 3, wasu 2 sun bace

Tsaro
Rahotanni daga Arewa maso gabas na cewa Boko Haram ta kashe sojojin Najeriya 3 wasu 2 kuma sun bace a wani harin kwantan Bauna da suka kaiwa sojojin.   Boko Haram din sun budewa Sojojin wuta a Barwanti dake kusa da tafkin Chadi bayan da wani Bam din da suka binnewa sojojin ya tashi.   Majiyar kamfanin dillancin labaran AFP ta bayyana cewa, kuma Boko Haram din sun kwace motar yakin sojojin 1. “The terrorists opened fire, killing three soldiers and seizing a gun truck,” one officer told AFP. “Two soldiers remain missing while one was seriously injured,” he added.
Bidiyon Boko Haram suna ganawa kan yanda zasu dauki fansar wasu manyan kwamandojin su 2 da sojojin Najeriya suka kashe

Bidiyon Boko Haram suna ganawa kan yanda zasu dauki fansar wasu manyan kwamandojin su 2 da sojojin Najeriya suka kashe

Siyasa
Rahotanni sun tabbata cewa Sojojin Najeriya sun kashe wasu manyan shuwagabannin Boko Haram 2, Abul-Bas da kuma Ibn Habib.   Sojojin sun kashesu ne a daidai mahadar Banki Kusa da Pulka, kamar yanda PRNigeria ta ruwaito.   Wadannan kwamandojin na bangaren shugaban kungiyar, Abubakar Shekau ne kuma hakan zai matukar taba kungiyar, Kamar yanda wata majiyar tsaro ta tabbatar.   Hakanan wani bidiyo da ya bayyana Boko Haram din na ganawa akan yanda zasu dauki fansar wannan shuwagabannin nasu da aka kashe ya kara tabbatar da lamarin. Inda aka ji wani daga cikinsu na cewa kada su mika wuya. https://twitter.com/ottotgs/status/1360706501200011268?s=19 “It has further boosted the overall fighting spirit and morale of troops in the ongoing Operation Tura Takai Ban...
Hotunan yanda Sojojin Najeriya suka wa Boko Haram Rugurugu a Borno

Hotunan yanda Sojojin Najeriya suka wa Boko Haram Rugurugu a Borno

Tsaro
Sojojin Najeriya sun dakile harin da Boko Haram ta kai a Askira Uba a ranar Larabar data gabata, kamar yanda PRNigeria ta ruwaito.   Akalla myakan Boko Haram din 31 ne sojojin suka kashe tare da lalata motocin yakinsu da kuma kwace makamai da dama. “Aircraft were scrambled from Yola and Maiduguri within minutes after ground troops send the signal. For the first time in years, the speed of response between the air taskforce and ground troops is unprecedented,” the intelligence officer said.