
Sojojij Najeriya hazikaine masu kishin kasa>>Martanin sojoji kan zargin da Gwamna Zulum ya musu
Hedikwatar tsaron Najeriya ta mayarwa da gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum martani kan zargin cewa wasu sojojin na karbar na goro akan titunan jiharsa.
A sanarwar da kakakin sojin, Janar John Enenche ya bayyana yace ba suna so su fara sa insa da gwamnan bane.
Amma dai sojojin Najeriya mutanene hazikai da suka bayar da rayuwarsu dan sauran al'ummar Najeriya. Yace akwai korafe-korafen da ake kai musu kan Sojojin kuma suna kan bincike amma sojojin suna da kishin kasa kuma sun dukufa kan aikin dake gabansu.
1. The attention of the Nigerian Military has been drawn to the media/air accusation by the Executive Governor of Borno State, that Nigerian Army personnel deployed at check points in Operation LAFIYA DOLE collects money from commuters. While the N...