fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tag: Sokoto United

Bidiyo: Dan kwallon Super Eagles, Abdullahi Shehu ya nuna rashin jin dadin korar wasu ‘yan wasan Sokoto United

Bidiyo: Dan kwallon Super Eagles, Abdullahi Shehu ya nuna rashin jin dadin korar wasu ‘yan wasan Sokoto United

Wasanni
Dan wansan Kwallon kafa na Super Eagles kuma dan Asalin jihar Sokoto, Abdullahi Shehu ya nuna rashin gamsuwarsa da jerin sunayen 'yan wasan Sokoto United da aka fidda.   A wani Bidiyo da ya fitar ta shafinsa na Facebook, ya bayyana cewa ya kamata a baiwa 'yan Asalin Jihar Sokoto dama su taka leda a kungiyar.   Ya kara da cewa zasu yi iya kokarin su domin ganin an magance wannan matsalar.   https://www.facebook.com/240990476569106/videos/294441668495605/