fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Tag: soyayya

Hotunan Masoya da suka sha guba suka mutu saboda iyayensu sunce ba zasu musu aure ba

Hotunan Masoya da suka sha guba suka mutu saboda iyayensu sunce ba zasu musu aure ba

Uncategorized
Wadannan hotunan wasu matasa ne Saurayi da Budurwa da suka sha guba suka mutu saboda iyayensu sun ce ba zasu musu Aure ba.   Lamarin ya farune a garin Okija dake Jihar Anambra inda saboda rashin jituwa tsakanin Kabilar yarinyar data saurayin data Samo Asali shekara da shekaru yasa iyayen suka ce ba zai yiyu su yi aure ba.   Saidai bayan da suka kashe kansu, Matasan sun kuma bar takarda da tace shekara 6 suna soyayya amma ace ba zasu yi Aure ba shiyasa suka yanke wannan shawara. Lamarin dai ya dauki hankula sosai.
Wannan matashiyar ta yi ikirarin samun ciki ba tare da saduwa da Namiji ba

Wannan matashiyar ta yi ikirarin samun ciki ba tare da saduwa da Namiji ba

Uncategorized
Wata mata ta yi ikirarin samun ciki ba tare da Namiji ya sadu da ita ba. Samantha Lynn Isabel wadda a yanzu ke da shekaru 26 tace lokacin tana da shekaru 19 ne lamarin ya faru. Ta bayyana hakane a kafar Tiktok wanda ya dauki hankula sosai. Tana da yaro dan shekaru 5 wanda tace ba zata iya yin bayanin yanda ta samu cikinsa ba. Tace a wancan lokacin tana da Saurayi amma kuma basu taba saduwa ba, saidai shafe-shafe. Tace kwatsam sai ta ganta da ciki.   Tace abin ya bata mamaki ta je ta gaya masa shima yayi ta mamaki amma duk da haka yayi farin ciki inda yace zai zama uba.   Dan nata sunansa Bentley inda kuma sun samu wani yaron me suna Theo. Tace a wancan lokacin ta rika tunanin ta yaya zata haihu tunda gata sabuwar budurwa fil. Tace abokanta sun rik...
Matashin Najeriya na neman wadda Zata soshi tsakani da Allah duk da Talaucinsa

Matashin Najeriya na neman wadda Zata soshi tsakani da Allah duk da Talaucinsa

Uncategorized
Wani matashin Najeriya dan jihar Naija, Ibrahim Aliyu ya bayyana irin halin rayuwar da yake ciki inda yace 'yan Mata sai yaudararshi suke saboda halin talucin da yake ciki.   Yace ya kasa samun wadda zata soshi tsakani da Allah. Ya bayyana hakane ta shafinshi na sada zumunta inda yace yawanci saidai su yaudareshi su saka mai kunci saboda shi ba kowa bane.
Yanda Basakkwace ya auri ‘yar kasar India

Yanda Basakkwace ya auri ‘yar kasar India

Auratayya
Wani Basakkwace ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta bayan da hotunan aurenshi suka bayyana.   Hotunan matashin da amaryarshi 'yar Kasar India ne yasa abin ya dauki hankula. Zuwa yanzu dai ba'a bayyana hari ko sunan ma'auratan ba.   Amma hotunansu sai yawo suke a shafukan sada zumunta kuma ana ta cece-kuce akai.