fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Tag: Stoke City

Tsohon dan wasan Najeriya MIkel Obi ya shirya komawa kungiyar Stoke City da kwantirakin shekara guda

Tsohon dan wasan Najeriya MIkel Obi ya shirya komawa kungiyar Stoke City da kwantirakin shekara guda

Wasanni
Stoke City tana shirin siyan tsohon dan wasan tsakiya na Chelsea John Mikel Obi da kwantirakin shekara guda bayan ya bar kungiyar Trabzonspor dake kasar Turkish. Tsohon kaftin din najeriyan mai shekaru 33 ya bayyanawa manema labarai na BBC a cikin wannan makon cewa yana shirin komawa kasar Ingila da aiki bayan ya bar kasar a 2017. Mikel Obi ya bar kungiyar Chelsea a shekara ta 2017 bayan ya buga wasannin premier league guda 249 a cikin shekaru 11 da yayi a kungiyar. Kuma dan wasan yayi nasarar lashe kofin Champions League da Europa Cup da Premier League guda biyu yayin da kuma ya lashe kofin FA Cup sau uku sai League Cup da kungiyar Landan din. Bayan ya bar Chelsea, yayi aiki a kungiyar Sin ta Tianjin TEDA sannan yayi aiki a kungiyar Middlesbrough a shekara ta 2019. Mikel ya samu n...