fbpx
Friday, August 12
Shadow

Tag: Super Eagles

Bidiyo: Dan kwallon Super Eagles, Abdullahi Shehu ya nuna rashin jin dadin korar wasu ‘yan wasan Sokoto United

Bidiyo: Dan kwallon Super Eagles, Abdullahi Shehu ya nuna rashin jin dadin korar wasu ‘yan wasan Sokoto United

Wasanni
Dan wansan Kwallon kafa na Super Eagles kuma dan Asalin jihar Sokoto, Abdullahi Shehu ya nuna rashin gamsuwarsa da jerin sunayen 'yan wasan Sokoto United da aka fidda.   A wani Bidiyo da ya fitar ta shafinsa na Facebook, ya bayyana cewa ya kamata a baiwa 'yan Asalin Jihar Sokoto dama su taka leda a kungiyar.   Ya kara da cewa zasu yi iya kokarin su domin ganin an magance wannan matsalar.   https://www.facebook.com/240990476569106/videos/294441668495605/  
Aiyegbeni ya bukaci NFF da ta gaggauta korar kocin Super Eagles, Rohr

Aiyegbeni ya bukaci NFF da ta gaggauta korar kocin Super Eagles, Rohr

Wasanni
Tsohon dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Yakubu Aiyegbeni ya koka kan yadda kungiyar kwallon kafa ta kasa ta koma a karkashin kulawar Gernot Rohr, saboda haka yana son hukumar kwallon kafa ta Najeriya, NFF ta kore shi nan take. Tsohon dan wasan Everton na Ingila wanda ya yi magana a wani gidan rediyo na Legas, Lagos Talks 91.3 FM jiya ya ce ba ya jin tsoron cewa a kori Rohr daga aiki saboda ya yi imanin cewa mai ba da rancen Franco-German din bai dace da Eagles ba.   Ya kara da cewa sam Kocin bai dace da kungiyar ba.
Wasan Cancantar Buga kofin Nahiyar Africa: Super Eagle zasu je kasar Sierra Leone

Wasan Cancantar Buga kofin Nahiyar Africa: Super Eagle zasu je kasar Sierra Leone

Wasanni
Yan kwallon Najeriya,  Super Eagles zasu je kasar Sierra Leone dan buga wasa na 2 da Leone Stars.   A wasa na farko da aka buga a Najeriya,  an tashi wasan da sakamakon 4-4.   A gobene, Talata za'a yi wasan wanda na daya cikin neman kaiwa ga gasar cin kofin Africa ta 2022. Saidai dan wasan Najeriya,  Victor Osimhen ba zai samu buga wasan ba saboda jin rauni.
Ahmed Musa ya bayyana cewa tawagar Super Eagles zata farantawa masoyanta a wasan su da Serria Leone bayan daya siya hamshakiyar Benz Vito mai farashin yuro miliyan 22

Ahmed Musa ya bayyana cewa tawagar Super Eagles zata farantawa masoyanta a wasan su da Serria Leone bayan daya siya hamshakiyar Benz Vito mai farashin yuro miliyan 22

Wasanni
Kaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya bayyana cewa tawagar yan wasan kwallon kafa ta Najeriya wadda tayi nasarar lashe kofin gasar kasashen nahiyar Afrika har sau uku wato AFCON zasu yi kokari sosai a wasan da zasu buga da Serria Leone ranar juma'a. Nigeria zata buga wasan cancantar gasar kofin kasashen nahiyar Afrikan ne da Serria Leone a filin Samuel Ogbemudia dake Benin a jihar Edo ranar juma'a 13 ga watan nuwamba, yayin da tawagar Gernor Rohr din ta kasance a saman Group L da maki 6 bayan da tayi nasarar cin wasannin ta biyu da suka gabata. Ahmed Musa ya tattauna da manem labarai gami da wasan nasu yayin daya bayyana masu cewa Benin ta kasance mahaifar mahaifiyar shi wadda ta rasu kuma zai so ace yan uwan shi zasu kallon wasan, amma sai dai hakan ba zai faru ba sakamakon cutar k...

Labarin Wasanni: Ana cece-kuce tsakanin kocin Najeriya dana Afrika ta kudu: Abubuwan da ya kamata kasani game da wasan

Uncategorized
A gobe, Laraba ne da misalin karfe 8 na yamma idan Allah ya kaimu 'yan kwallon Najeriya, Super Eagles zasu hadu da 'yan kwallon kasar Afrika ta kudu,Bafana-Bafana a wasan kusa dana kusa dana karshe a ci gaba da gasar neman daukar kofin nahiyar Afrika, kamar yanda yake a cikin labarin wasanni. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Labarin wasannin dake ci gaba da bayyana akan wasannin na gobe sun bayyana cewa an yi hirar kamin wasa da wakilan kungiyoyin biyu da zasu kece raini gobe inda Kocin Najeriya, Gernot Rohr ya bayyana 'yan kwallon Bafana-Bafana na South Afrika a matsayin wanda aka fiso bayan da suka cire me masaukin Baki, Egypt daga gasar a zagayen kashe 16 da aka kammala. Ya kuma kara da cewa, duk 'yan wasanshi 23 a yanzu a shirye suke su buga wasa, ba...