fbpx
Monday, August 15
Shadow

Tag: Tafkin Chadi

Janyewar Ruwan tafkin Chadi ya jefa rayuwar mutane Miliyan 30 cikin tagayyara>>Shugaba Buhari

Janyewar Ruwan tafkin Chadi ya jefa rayuwar mutane Miliyan 30 cikin tagayyara>>Shugaba Buhari

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa janyewar ruwa daga tafkin Chadi ya saka rayuwar mutane Miliyan 30 cikin tagayyara.   Ya bayyana cewa a yanzu ruwan na da kaso 10 ne cikin 100 na ainahin yanda yake a baya. Ya bayyana hakane yayin ganawarsa da Shugaban kasar Chadi, Idris Derby da ya kai masa ziyarar kwana 1.   Shugaban ya nemi a dawo da ruwan ta hanyar hadakar kasashe wanda zai dawo da hanyar samun abincin mutane na Kamun kifi, kiwo da sauransu.   A baya dai, hutudole.com ya kawo muku yanda ganawar shugaban kasa,Muhammadu Buhari da Shugaban Chadi, Idris Derby ta kasance. I’ve been engaging with the relevant stakeholders in Africa and beyond, on why we need to recharge Lake Chad. Nigeria will benefit more, but it is also advantageous to e...