fbpx
Monday, August 15
Shadow

Tag: Tallafi

Bayani dalla-dalla kan sabon tallafin kudi da gwamnatin shugaban Buhari zata baiwa ‘yan Najeriya

Bayani dalla-dalla kan sabon tallafin kudi da gwamnatin shugaban Buhari zata baiwa ‘yan Najeriya

Siyasa
Gwamnatin Nqajeriya ta karbo bashin naira biliyan daya domin taimakawa masu kananan masana'antu. An karbo bashin ne ta hannun bankin masana'antu karkashin Ma'aikatar kasuwanci masana'antu da zuba hannayen jari ta kasar. Adeniyi Adebayo na ma'aikatar ne ya bbayana hakan yayin wani shiri na karfafawa kananan masana'antu. Cikin wata sanarwa Adebayo ya ce bashin zai taimakawa Namkin masana'antun ta yadda zai iya bayar da taimakonsa ga masu kananan sana'o'i wanda hakan zai karfafa tattalin arzikin kasar. A cewarsa wannan wani mataki ne na farfado da komadar tattalin arzikin kasar da kuma tabbatar da cewa ya ci gaba da dorewa.
Dalla-Dalla: Gwamnati ta fitar da yanda zaku samu Tallafin kudin sana’a na Biliyan 75

Dalla-Dalla: Gwamnati ta fitar da yanda zaku samu Tallafin kudin sana’a na Biliyan 75

Siyasa
Hankalin ƴan Najeriya ya karkata ga yadda za su samu tallafi daga biliyoyin naira da gwamnatin Buhari ta ce ta ware domin tallafawa ƙananan masana'antu.   Tallafin na farfaɗo da ƙananan masana'antu ne a Najeriya daga raɗaɗin annobar korona, kuma shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da shirin na jumillar kuɗi naira biliyan 75.   Tallafin dai ba bashi ba ne - da mutum zai biya. Kuma shirin tallafin guda biyu da suka ƙunshi na tallafawa ƙananan masana'antu da ake kira MSME Survival Fund da kuma tallafin masu samar da kayayyaki da ake kira Guaranteed Offtake Schemes.   Amma ko waɗanne hanyoyi ne da sharuɗɗan amfana da tallafin:   An ware naira biliyan 60 domin taimaka wa ƙananan masana'antu ta yadda za su iya biyan ma'aikatans...