fbpx
Monday, August 15
Shadow

Tag: Tallafin

Bamu yadda ba>>Inji ‘yan Majalisa da aka gaya musu cewa an ciyar da ‘yan makaranta da Biliyan 186

Bamu yadda ba>>Inji ‘yan Majalisa da aka gaya musu cewa an ciyar da ‘yan makaranta da Biliyan 186

Siyasa
Osifishin dake kula da baiwa 'yan Najeriya tallafi ya gurfana a gaban majalisar wakai inda ya bada ba'asi kan yanda ake kashe kudin ciyar da yara 'yan makaranta.   Me kula da ciyar da 'yan makaranta, Dr. Mrs. Sinkaye Temitope da kuma me kula da bayar da tallafi Dr. Iowa Apera ne suka gurfana a gaban kwamitin majalisar dake kula da yanda ake kashe kudin gwamnati. Sun bayyana cewa an kashe Naira Biliyan 186 a wajan ciyar da 'yan makaranta wanda aka fara a shekarar 2016. Ma'aikatar wadda ke karkashin kulawar ma'aikatar kula da jinkai da Ibtila'i tace a shekarun 2018,2019 da 2020 ne aka kashe kudin.   Saidai kwamitin majalisar da dan majalisa Busayo Oluwale Oke ke jagoranta yace be yadda da wannan kudin da aka kashe ba inda ya bukaci da a gudanar da bincike. Wasu d...