fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tag: Tatyalin arziki

Najeriya ta tafka Asarar Biliyan 700 saboda zanga-zangar SARS

Najeriya ta tafka Asarar Biliyan 700 saboda zanga-zangar SARS

Siyasa
Hukumar kula da kasuwanci ta jihar Legas,  LCCI ta bayyana cewq a cikin kwanaki 1w da aka yi ana zanga-zangar SARS,  Najeriya ta tafka Asarar Biliyan 700.   Shugabar hukumar, Mrs Toki Mabogunje ce ta bayyana haka a sanarwar data fitar wadda ta yi bincike kan matsalar tattalin arziki da wannan zanga-zangar ta samar.   Ta bayyana cewa hukumar tata ta san da zanga-zangar SARS da ake yi tana kan doka kuma ta samu nasara inda tasa aka yi canje-canjen kan yanda ake gudanar da ayyukan gwamnati.   Tace amma fa tattalin arziki na jinjiki.   “These are in consonance with democratic norms. They also form vital ingredients for good governance. “LCCI is however concerned about the negative impact that the protracted nature of the EndSars protests has on bu...