fbpx
Friday, August 12
Shadow

Tag: Thiabaut Courtois

Mai tsaron ragar Real Madrid, Thiabaut Courtois ya sabunta kwantirakin shi na tsawon shekaru biyar

Mai tsaron ragar Real Madrid, Thiabaut Courtois ya sabunta kwantirakin shi na tsawon shekaru biyar

Wasanni
Dan wasan ya mai shekaru 29 ya koma Madrid ne daga Chelsea a shekarar 2018 bayan ya shafe kakanni uku tare da Atletico Madrid, kafin ya shiga tawagar farko ta yan wasan Chelsea a shekarar 2014. Kuma Courtois yayi nasarar lashe kofuna uku a Madrid tunda ya fara buga mata wasa shekaru uku da suka gabata, wanda suka hada da La Liga, Spanish Super Cup da kuma kofin duniya na kungiyoyi wato FIFA. Thibaut Courtois: Real Madrid goalkeeper signs new five-year contract The 29-year-old returned to the Spanish capital in 2018 from Chelsea, having been on loan with Real's rivals Atletico for three seasons prior to breaking into the Blues first team in 2014. Since making his debut against Leganes three years ago, he has helped Los Blancos to one La Liga title, a Spanish Super Cup crow...
“Sa’a ce kawai kuka samu”>>Ronaldo ya fadawa golan Belgium, Courtois

“Sa’a ce kawai kuka samu”>>Ronaldo ya fadawa golan Belgium, Courtois

Wasanni
Bayan tashi wasan Portugal da Belgium a zagaye na kasashe 16 a gasar Euro, zakarun yan wasa Cristiano Ronaldo da golan Belgium Thiabaut Courtois sun rungumi juna inda kuma suka yi musayar kalamai. Tauraron dan wasan Juventus da golan Madrid din sun kasance abokan aiki a Madrid kafin Ronaldo ya sauya sheka, kuma Cristiano na jin cewa sa'a ce kawai tasa Belgium suka ci su a wasan. Inda ya sanar da Courtois cewa sa'a ce kawai suka samu kwallon bata son shiga ragar su kuma yana masu fatan nasara. Ba dai a tabbatar da amsar da Courtois ya baiwa Ronaldo ba amma ya rungume Cristiano kafin ya bar filin wasan.   Cristiano to Courtois: You were lucky After the gripping round of 16 match between Portugal and Belgium, two of the protagonists of the encounter in Cristiano Ronaldo and...