fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tag: Trent Alexandra Arnold

Alexander Arnold ya zama dan wasan baya na uku a tarihin gasar firimiya dayafi taimakwa wurin zira kwallaye a raga

Alexander Arnold ya zama dan wasan baya na uku a tarihin gasar firimiya dayafi taimakwa wurin zira kwallaye a raga

Wasanni
Kungiyar Liverpool tayi nasarar lallasa West Ham daci daya mai ban haushi a gida, inda Alexander Arnold ya taimakawa Mane ya zira mata kwallo guda a raga. Arnold ya kafa sabon tarihi bayan daya taimaka wurin cin kwallaye 16 a wannan kakar, wacce tasa ynzu ya taimaka wurin cin kwallaye 44 a gasar firimiya. Yayin da gwarzon dan wasan ya zamo dan wasan baya na uku dayafi taimakawa wurin cin kwallaye a tarihin gasar, bayan Andy Robertson (48) da Leighton Baines (53).