fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Tag: UAE

Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta baiwa masoyan da basu yi aure ba damar mu’amala sannan ta sassauta dokar hana shan giya

Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta baiwa masoyan da basu yi aure ba damar mu’amala sannan ta sassauta dokar hana shan giya

Siyasa
A yau, Asabar, Kasar hadadfiyar Daular Larabawa, UAE ta sanar da baiwa masoyan da basu yi aure ba damar yin Muamala sannan kuma ta sassauta dokar shan giya.   Hukumomin kasar sun bayyana cewa wannan mataki gyarane a dokokin kasar sannan kuma zai bada damar masu zuba jari su kara shiga cikinta.   Dokar baiwa wanda basu yi aure ba damar mu'amala an sassautatane ga baki, amma 'yan kasar ka iya fuskantar hukunci idan suka yi.   Sannan a baya idan mutum zai sayi giya sai gwamnati ta bashi lasisi amma a yanzu mutum zai iya zuwa sayen giyar ba tare da wannan lasisi ba, kamar yanda Aljazeera ta ruwaito. Another amendment allows for “cohabitation of unmarried couples”, which has long been a crime in the UAE. Authorities, especially in the more free-wheeling f...