fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Tag: Ummi El-Rufai

UWAR GIDAN Gwamnan JIHAR KADUNA TA SHIRYA GASA AKAN YAƘI DA MATSALAR FYAƊE DA CIN ZARAFIN ƳAƳA MATA DA YARA

UWAR GIDAN Gwamnan JIHAR KADUNA TA SHIRYA GASA AKAN YAƘI DA MATSALAR FYAƊE DA CIN ZARAFIN ƳAƳA MATA DA YARA

Siyasa
A daidai lokacin da aka cika kwanaki 16 da fara gwagwarmayar yaƙi da matsalar fyaɗe da cin zarafin ƴaƴa mata da yara ƙanana wacce aka fara (daga ranar 25 ga watan Nobemba zuwa 10 ga watan Disamba, 2020) uwar gidan gwamnan Jihar Kaduna, Ummi Garba El'Ru'i, ta haɗa gasa mai taken: #ummielrufaisgbvchallenge! "Akwai buƙatar gaba ɗayanmu tare da jarumai mu mara baya akan yaƙi da matsalar cin zarafin jinsi saboda yaranmu ƙanana maza da mata da ƴan mata da mutane masu buƙata ta musamman, gaba ɗaya su na buƙatar kariya". Inji Aisha-Ummi El-Rufai.   Gasar ƙalubalen wacce ta jawo hankali matuƙa a sabbin kafafen sadarwa na zamani, ta buƙaci al'umma su bazu a wuraren da su ke rayuwa su dauki bidiyo na mintuna 2:30 suna wayar da kan jama'a kan abunda ya kamata su sani kuma su yi a lokac...