
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi barazanar kashe kanta
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi barazanar kashe kanta.
Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zukunta inda tace ta gaji da rayuwa. Kuka tace kada wanda ya tambayeta dalilin ta nabyin hakan, kawai a sakata a addu'a.
Abokan Aikin ta irinsu, Maryam Booth da A'isha Tsamiya sun bata baki akan kada ta kashe kanta.