fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tag: Wutar Lantarki

NEPA Oyoyo:Kalli Bidiyon yanda Matasa suka cika Titunan Borno suna murnar dawowar wutar lantarki, wani hadda tube kayan jikinsa, bayan sun shafe watanni 2 cikin duhu

NEPA Oyoyo:Kalli Bidiyon yanda Matasa suka cika Titunan Borno suna murnar dawowar wutar lantarki, wani hadda tube kayan jikinsa, bayan sun shafe watanni 2 cikin duhu

Siyasa
Mutanen, Maiduguri dake Jihar Borno sun dara sosai saboda dawowar wutar Lantarki.   Wutar ta dauke kusan watanni 2 da suka gabata tun bayan da Boko Haram ta kaiwa tashoshin wutar garin hari.   Lamarin ya saka mutanen Birnin cikin damuwa, Musamman ma masu kananan sana'o'i dake bukatar Amfani da wutar wajan gudanar da sana'o'insu.   Dawowar wutar ya sa matasa suka fantsama titi suna murna kamar yansa za'a iya gani a Bidiyon kasa:   A baya dai hutudole.com ya kawo muku yanda wutar Lantarkin ta dawo a Maiduguri    Ga yanda Wasu suka Bidiyon matasan suna murnar dawowar wutar Lantarki a Maiduguri.   https://twitter.com/IG_ABkulani/status/1374784604058624008?s=19   https://twitter.com/TahaAdam_/status/1374779795347759104...
Bayan Watannin 2: Ansamu Wutar Lantarki A Jihar Borno

Bayan Watannin 2: Ansamu Wutar Lantarki A Jihar Borno

Uncategorized
Ansamu Wutar Lantarki A Jihar Borno   Daga Sa'id Dangata   A Yau Ne Ansamu Wutar Lantarki A Jihar Borno Baya Bace war Ta Na sawon Wata Biyu.   A Yau laraba 24 Ga Watan March Ansamu Wutar Lantarki A Jihar Borno, Bayan Bata Gari Sun Lalata wutan Na sawon Wata Biyu.   Hukumar TCN Wato Transmission Company Of Nigeria Tayi iyya kokarinta dan kawo wa jihar Karshen Balain Rashin Wutan.   Professor Baba Ghana umara Governor Jihar Ya Basu Gudun mawa dari bisa Dari kuma Da tallafin shi ne Har su kasamu cima burin su.
Masana kimiyya sun yo na’urar da zata rika samar da wutar lantarki daga jikin dan Adam

Masana kimiyya sun yo na’urar da zata rika samar da wutar lantarki daga jikin dan Adam

Ilimi
Masana Kimiyya sun yo wata sabuwar na'ura da zata rika samar da Wutar Lantarki daga jikin dam Adam.   A bincikensu, sun gano cewa jikin dan Adam na samar da zafin da ya kai Digiri 37 a ma'aunin Celcius,  saidai yana da kariya tsakaninsa da fatar mutum.   Wannan sabuwar na'ura da aka yo, za'a rika sakata kamar zobe ko kuma abin hannu. Zata rika zuko zafin jikin mutum tana mayar dashi wutar lantarki data kai Volt 1.   Wannan wutar lantarki zata iya samarwa da kananan abubuwan da mutum ke amfani dasu irin su Agogo da sauransu lantarkin da zasu yi amfani dashi maimakon Batiri.   An yi wannan bincikene a jami'ar Colorado Boulder dake kasar Amurka. Daya daga cikin wanda suka yi wannan bincike, Jianliang Xiao ya bayyana cewa nan gaba ba sai mutane sun r...
An samu wutar Lantarki me karfin da ba’a taba samu ba a Najeriya>>TCN

An samu wutar Lantarki me karfin da ba’a taba samu ba a Najeriya>>TCN

Siyasa
Kamfanin rarraba wutar lantarki na kasa, TCN ya bayyana cewa an samu wutar lantar me karfin da ba'a taba samu ba a Tarihin Najeriya,  wadda yawanta ya kai 5,615.40MW.   Me kula da hulda da jama'a na Hukumar, Ndidi Mba ne ya bayyana haka inda yace an samu wannan nasara ne a ranar 28 ga watan Fabrairu.   Yace an rarraba wutar da aka samu zuwa sassa daban-daban na kasarnan Ranar Lahadin data gabata.   “Also, on February 26, 2021, TCN equally transmitted a new maximum daily energy of 116,891 14MWH, which is higher than the previous value of 116,121 42MWH achieved on February 25, 2021, by 769.72MWH,” the statement explained.
Tashar wutar Lantarkin Najeriya ta samu matsala inda wasu Jihohi suka fada duhu

Tashar wutar Lantarkin Najeriya ta samu matsala inda wasu Jihohi suka fada duhu

Uncategorized
Tashar wutar Lantarkin Najeriya ta fada Matsala inda wasu jihohi suka shiga Duhu.   Wannan ne karon farko da aka samu irin wannan matsalar a shekarar 2021. Kamfanonin samar da wutar Lantarkin na Eko da Ikeja sun sanar da abokan huldarsu da wannan matsala.   Saidai sanarwar ta bayyana cewa ana kokarin dawo da wutar inda tuni wasu yankuna sun fara samun wutar. “This is to inform you that we experienced a system collapse at 13:58hrs today and this affected all customers on the IE network. However, we are pleased to confirm that supply has been restored to Alimosho, Ogba, and Alausa transmission stations at 14:47hrs.   “Please note that gradual restoration to other areas is currently ongoing. Thank you for your understanding.”
Mutanen Najeriya ne na 1 a Duniya wajan rashin samun ingantacciyar wutar lantarki>>Bankin Duniya

Mutanen Najeriya ne na 1 a Duniya wajan rashin samun ingantacciyar wutar lantarki>>Bankin Duniya

Siyasa, Uncategorized
Bankin Duniya a wani Rahoto da ya fitar yace akwai Jimullar Mutane Miliyan 84 da basu samun wutar Lantarki a Najeriya.   Wannan a cewar Rahoton ya dauko kaso 43 cikin 100 na gaba dayan Al'ummar jihar, kuma hakan na Nufin Najeriya ce kasa ta 1 a Duniya wajan yawan mutanen da basa samun wutar Lantarki.   Rahoton bankin ya kara da cewa rashin tsayayyar wutar lantarki na yiwa 'yan Najeriya cikas wajan gudanar da kasuwanci kuma yana sanya kasar Asarar Tiriliyan 10.1. The statement said, “85 million Nigerians don’t have access to grid electricity. This represents 43% per cent of the country’s population and makes Nigeria the country with the largest energy access deficit in the world.   “The lack of reliable power is a significant constraint for citizens a...
An yanke wutar gidan marigayi Shehu Shagari saboda rashin biyan kuɗi

An yanke wutar gidan marigayi Shehu Shagari saboda rashin biyan kuɗi

Siyasa
Hukumar rarraba wutar lantarki a Kaduna ta yanke wutar gidan tsohon marigayi Shehu Shagari saboda bashin naira miliyan 6 da ake bin gidan. A ranar 28 ga watan Disamba 2018 tsohon shugaban ya rasu yana da shekara 93. Jaridar DAILY NIGERIA a ƙasar ta rawaito kakakin kamfanin, Abdulaziz Abdullahi na cewa ba a biyan kuɗin wutar tun bayan mutuwar marigayi Shagari. Kakakin ya kuma shaida wa jaridar cewa an basu wa'adi ko ɗaga musu ƙafa domin biyan kuɗaɗen da ake bin su kafin a yanke wutar. Wani jami'in gwamnatin Sokoto wanda ya bukaci a sakaya sunansa ya ce babu adalci idan aka ɗaurawa gwamnati lai
KEDCO na bin mutanen Kano da Katsina da Jigawa kuɗin wuta naira biliyan 17.5

KEDCO na bin mutanen Kano da Katsina da Jigawa kuɗin wuta naira biliyan 17.5

Uncategorized
Hukumar rarraba wutar lantarki reshen jihar Kano, ta bayyana cewa akwai zunzurutun kuɗi sama da naira biliyan 17.589 da take bin kwastamominta bashi a jihohin Kano da Katsina da Jigawa. A wata sanarwa da shugaban watsa labarai na hukumar, Ibrahim Sani Shawai ya fitar, rashin samun wannan kuɗin ya samo asali ne sakamakon wasu kwastamomi da suka biya rabin kuɗin wuta, wasu kuma ba su biya yadda ya kamata ba, wasu kuma sun biya amma ba su gama biya ba, wasu kuma ba su biya ba kwata-kwata. Hukumar ta bayyana cewa irin wannan giɓi da ake samu yana jawo bashin da ake bi ya yi matuƙar yawa. Ta kuma bayyana cewa idan aka biya ta bashin da take bi, hakan zai taimaka mata wurin samar da lantarki yadda ya kamata. BBChausa.
An samu karfin wutar da ba’a taba samun kamarsa ba a Najeriya

An samu karfin wutar da ba’a taba samun kamarsa ba a Najeriya

Uncategorized
An samu karfin wutar Lantarki na Megawatts 5,552.8 a Najeriya wanda a tarihi ba'a taba samun irinsa ba, kamar yanda kamfanin rarraba wutar TCN ya bayyana.   Da Misalin karfe 8:15 na daren ranar Laraba ne aka samu wannan karfin wutar wanda kuma tuni aka rabar dashi.   Me yada labarai na hukumar, Ndidi Abah ne ya bayyana haka: “This latest all-time peak transmitted surpasses the last peak generation of 5,520.4MW which was also effectively transmitted by TCN on October 30, 2020,” the transmission company’s General Manager, Public Affairs, Ndidi Mbah, said in Abuja.
Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta dakatar da karin kudin wutar lantarki

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta dakatar da karin kudin wutar lantarki

Siyasa
Ministan wutar Lantarki, Injiniya Sale Mamman ya baiwa hukumar dake kula da wutar, NERC umarnin dakatar da karin kudin wutar da ake shirin yiwa 'yan Najeriya.   Yace hukumar ta gayawa kamfanonin rarraba wutar, Discos da su dakatar da karin kudin wutar.   Me baiwa ministan shawara akan yada labarai, Aaron Atimas ne ya bayyana haka a Abuja a ranar Alhamis.   Yace a dakatar da karin har nan da zuwa karshen watan Janairu sanda za'a gama tattaunawa tsakanin gwamnati da kungiyar Gwadago. “I have directed NERC to inform all DISCOs that they should revert to the tariffs that were applicable in December 2020 until the end of January 2021 when the FGN and Labour committee work will be concluded.   “This will allow for the outcome of all resolutions ...