fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tag: Yahaya Bello

Gwanayen Addu’a sun je gurin Gwamna Yahaya Bello inda suka masa addu’ar nasara a takarar shugaban kasa ta 2023

Gwanayen Addu’a sun je gurin Gwamna Yahaya Bello inda suka masa addu’ar nasara a takarar shugaban kasa ta 2023

Siyasa
Wasu gwanayen Addu'a sun kaiwa Gwamnan jihar Kogi,  Yahaya Bello ziyara inda suka masa addu'a a takarar shugaban kasa da yake son yi a shekarad 2023.   Masu addu'ar sun fito ne daga Kingdom of Fathers and Mothers Global College of Bishops and Clergies. Sun kuma jinjinawa Gwamnan kan matakin da ya dauka akan cutar Coronavirus/COVID-19.   Archbishop Dr. Peter Ogareki ne ya jagoranci gwanayen addu'ar. A jawabinsa yayin ganawar tasu, Gwamna Yahya Bello ya bayyana cewa, zai ci gaba da samar da tsaro a jihar tasa.
Bidiyo Da Duminsa:Femi Fani Kayode ya koma jam’iyyar APC

Bidiyo Da Duminsa:Femi Fani Kayode ya koma jam’iyyar APC

Siyasa
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya ya bayyana cewa tsohon ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ya koma jam'iyyar APC.   Ya bayyana hakane a wani bidiyo da jaridar Independent ta wallafa inda aka ji yana fadar hakan.   A baya dai Femi Fani Kayode ya ziyarci gwamnan sannan kuma ya ziyarci mukaddashin shugaban APC, Gwamna Mai Mala Buni.   https://www.youtube.com/watch?v=PqDDjMrZ4rI    
Gwamna Yahaya Bello ne zabin mu kuma dole yayi takara a 2023>>Wata Kungiyar matasan Arewa

Gwamna Yahaya Bello ne zabin mu kuma dole yayi takara a 2023>>Wata Kungiyar matasan Arewa

Siyasa
Wata kungiyar matasan Arewa, CITAR ta bayyana cewa gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ne zabinta kuma dole yayi takarar shugaban kasa a shekarar 2023.   Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello shine matashin Gwamna a Najeriya a shekarar 2015 yayin da ya samu mulki yana da shekaru 40.   Kakakin Kungiyar matasan, Hayatu Girie ya bayyana cewa tuni sun fara tuntubar shuwagabannin Addini dana al'umma akan wannan tafiya tasu.   Ya bayyana cewa banda matashine, Gwamnan Kogi kuma Mutum ne me matukar hazaka. “We are happy to add our voices because we know that many people have asked Yahaya Bello, governor of Kogi State to contest the 2023 presidential race.   “There is no hiding the fact that the desire of Nigerians for a great country aligns with that of B...
Matasan Najeriya Miliyan 15 na goyon bayan Yahaya Bello ya fito takarar shugaban kasa a 2023

Matasan Najeriya Miliyan 15 na goyon bayan Yahaya Bello ya fito takarar shugaban kasa a 2023

Siyasa, Uncategorized
Akalla matasan Najeriya Miliyan 15 ne ke neman gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya fito takarar shugaban kasa a shekarar 2023.   Wata kungiyar matasa dake goyon bayan takarar tasa, GYB2PYB ce ta bayyana haka a jiya, Alhamis.   Shugaban kungiyar, Nihi Oladele ne ya bayyana haka a wata ganawa da suka yi ta kafafen sadarwar zamani a Abuja.   Ya bayyana cewa sun yi iya bincikensu sun gano cewa gwamna Yahaya Bello ne ya fi dacewa a matsayinsa na matashi ya jagoranci al'amuran Najeriya.   Sannan akwai mata da matasa Miliyan 15 da suka amince da wannan tafiya kuma kwanannan zasu mikawa gwamnan takardar neman ya tsaya takarar. “We have searched all over the length and breadth of our country and found out that Governor  Yahaya Bello, who is a young...
Idan kuka zabeni shugaban kasa a 2023 zan kawo ci gaba>>Gwamna Yahaya Bello

Idan kuka zabeni shugaban kasa a 2023 zan kawo ci gaba>>Gwamna Yahaya Bello

Siyasa
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana cewa dalilin da yasa yake son zama shugaban kasa a shekarar 2023 shine dan ya kawo canji da ci gaba a Najeriya.   Ya bayyana hakane a hirar da yayi da Independent inda yace banda shugaban kasa, Muhammadu Buhari da sauran wasu kadan daga cikin shuwagabannin Najeriya, yawanci sauran ba ci gaban kasar ne a gabansu ba.   Yace gwamnatin shugaba Buhari ta yi kokari sosai wajan raya kasa kuma shima idan aka zabeshi, zai dora ne daga inda shugaban kasar ya tsaya. He said, “I want everyone to join me in the struggle to liberate this country. We must seize this golden opportunity to save our nation.   “By the grace of God, I’m ready to lead and I will pro­vide all the quality leadership that is required in the countr...
Ni fa har yanzu Coronavirus/COVID-19 ba zata sa in dauki matakin takurawa jama’a taba>>Gwamna Yahaya Bello

Ni fa har yanzu Coronavirus/COVID-19 ba zata sa in dauki matakin takurawa jama’a taba>>Gwamna Yahaya Bello

Siyasa
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya bayyana cewa yana nan kan bakansa na kin amincewa cutar Coronavirus/COVID-19 ta sa ya dakatar da al'amura a jiharsa.   A lokacin da aka yi kullen cutar Coronavirus/COVID-19 a shekarar 2020, Gwamman jijar Kogi ya karyata cewa akwai cutar a jihar inda ya ki bada hadin kai wajan yakarta. A yanzu ma a sakon sabuwar shekara da ya aikewa jama'ar jiharsa yace cutar ba zata sa shi ya dakatar da al'amura a jihar ba. Gwamnan yace jihar Kogi na samun ci gaba kuma gashi ma har za'a yaye dalibai a jihar.   Gwamnan ya kuma nesanta kansa da maganar takarar shugaban kasa a shekarar 2023 inda yake mulkin jiharsa ne a gabansa.
Rashin tsaro: Ba zan taba sasantawa da yan bindiga ba>>Gwamna Yahaya Bello

Rashin tsaro: Ba zan taba sasantawa da yan bindiga ba>>Gwamna Yahaya Bello

Siyasa
A yayin da ake samun karuwar ayyukan 'yan ta'adda da sauran laifuka a wasu yankuna na Arewa, Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya sake nanata matsayinsa na farko cewa ba zai sasanta da masu aikata laifuka ba, yana mai cewa tarihi na baya-bayan nan ya nuna cewa gungun masu aikata laifuka galibi suna amfani da irin wannan karimcin ne su kara yin barna.   Bello yayi magana ne a ranar Laraba a Abuja yayin wani shirin karin kumallo a wani gidan talbijin na kasa wanda wakilin mu ya kula. Gwamnan ya kawo misali da inda aka yiwa wata kungiyar masu laifi afuwa a jihar ta Nassarawa biyo bayan sa hannun wani babban dan siyasa, inda ya koka kan yadda kungiyar ta ki amincewa da yarjejeniyar da ta kulla da gwamnati kasancewar mambobinta na ci gaba da addabar mutane.