fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Tag: Yahya Bello

Obasanjo ya goyi bayan gwamna Yahya Bello ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023

Obasanjo ya goyi bayan gwamna Yahya Bello ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023

Siyasa
A yayin da ake ci gaba da cece-kuce kan wanda zai tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023, Dan gidan tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo watau, Olujonwo Obasanjo ya bayhana goyon bayansa ga gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello. Olujonwo ya bayyana Gwamna Yahya Bello a matsayin wanda zai zamarwa matasa jagora wajan samun shugabancin Najeriya. Ya bayyana cewa an bar matasa acan baya duk da yake cewa sune ke da yawa kuma ake amfani dasu wajan kaiwa ga matakan Mulki.   A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Kamfanin mai na kasa, NNPC yace a shirya sayen Man fetur din da tsada “You must remain resolute, stoic and not give in to intimidation, name-calling or sort. Your audacity is a big reawakening to Nigerian youths and this has given us more hope and confidence t...
An kai rigakafin Coronavirus/COVID-19 kowace jiha amma banda Jihar Kogi

An kai rigakafin Coronavirus/COVID-19 kowace jiha amma banda Jihar Kogi

Siyasa
Shugaban hukumar bda agajin Lafiya matakin Farko, Faisal Shu'aibu ya bayyana cewa, an kai rigakafin Coronavirus/COVID-19 kowace jiha amma band Jihar Kogi.   Ya bayyana cewa jihar bata samu Rigakafin Coronavirus/COVID-19 ba saboda ta kasa gyara wajan da ya kamata a ajiye rigakafin sannan kuma da kin amincewa dashi da ta yi. “The vaccination application has been launched in most states’ treatment centres even against distractions and criticism of the FG’s efforts to ensure availability of vaccines in the nation. “The roll-out of the vaccines across healthcare front-line workers and other health support staff was scheduled to commence by March 15, 2021, in some States, with the intention of wider coverage after the training of the states’ health workers across board.”...
Idan na tsaya takarar shugaban kasa a 2023 babu dan takarar da zai iya kada ni>>Yahya Bello

Idan na tsaya takarar shugaban kasa a 2023 babu dan takarar da zai iya kada ni>>Yahya Bello

Tsaro
Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya bayyana cewa idan ya tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023 babu wanda zai iya kayar dashi.   Ya bayyana hakane a wata ganawa da yayi da manema labarai a Abuja. Ya kuma bayyana yanda ya tseratar da Najeriya daga fadawa yakin Basasa.   Yahya Bello ya bayyana cewa da maganar yajin aikin kai Abinci kudu ta taso, an kirashi daga fadar shugaban kasa aka ce ya shiga maganar a matsayin jiharsa wanda take kan iyakar Arewa da kudu da kuma kasancewarsa matashin gwamna.   Ya bayyana cewa a daidai wancan lokaci, Matasa daga Arewa wanda daukar nauyinsu aka yi, sun tashi zasu je ramuwar gayya Kudu. Amma shi ya dakatar da lamarin ya shiga  tsakani.  Gwamna Bello ya bayyana cewa amma akwai wani na kusa da fadar shugaban kasa da wani ...
Lafiyata Garau babu wanda ya zai mun wata Rigakafin Coronavirus/COVID-19>>Gwamna Yahaya Bello

Lafiyata Garau babu wanda ya zai mun wata Rigakafin Coronavirus/COVID-19>>Gwamna Yahaya Bello

Kiwon Lafiya
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayana cewa babu wanda zai masa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 saboda lafiyarsa Kalau dan haka bai ga dalilin yin rigakafin cutar ba.   Gwamna Bello ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channelstv.   Da yake amsa tambaya akan ko zai yadda a masa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 din, Yahya Bello yace yana girmama shugaba Buhari da tsare-tsaren sa dan haka idan shugaba Buhari ya yadda aka masa rigakafin cutar hakan na nuna bashi da illa, amma shi dai ba za'a masa ba saboda lafiyarsa Qalau.   The outspoken Bello while answering question if he’s going to force the Kogites to take the vaccine, he opined: “I respect President Muhammadu Buhari and his policies. If he can take the vaccine, i...
Hotuna: Gwamna Yahya Bello ya gana da shugaba Buhari kan daina kai abincin Kudu

Hotuna: Gwamna Yahya Bello ya gana da shugaba Buhari kan daina kai abincin Kudu

Siyasa
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan daina kai Abinci kudu da 'yan kasuwar Arewa suka yi.   Gwamna Yahaya Bello da Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ne suka tattauna da 'yan kasuwar sannan kuma suka sha Alwashin mika kokensu ga shugaba Buhari.   Saidai gamayyar kungiyoyin Arewa CNG tace bata yadda da waccan tattaunawa ba inda ta zargi cewa Gwamna Yahya Bello na kokarin gyarawa kansa yin takara ne a shekarar 2023.
Hoton ganawar Gwamnan Kogi da Ali Nuhu

Hoton ganawar Gwamnan Kogi da Ali Nuhu

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton nasa inda yake tare da gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello.   Ali ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta. https://www.instagram.com/p/CKta0MLB2pU/?igshid=rguokzi1rgep A baya dai Ado Gwanja da Momi Gombe sun yi irin wannan ganawar da gwamnan.
2023: Hotunan yakin neman zaben shugaban kasa na Gwamna Yahaya Bello sun cika Kano

2023: Hotunan yakin neman zaben shugaban kasa na Gwamna Yahaya Bello sun cika Kano

Siyasa
A jiya, Alhamis an ga Hotunan yakin neman zaben shugaban kasa na gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello sun bayyana a jihar Kano.   Fastocin yakin neman zaben dai sun bayyana ne ba tare da an ga jam'iyyar da ya tsaya takara a cikinta ba inda aka Rubuta Yahya Bello 2023.   Binciken da Punch ta yi ya bayyana cewa, wata kungiyar matasa ce ta yi wannan aiki. Inda aka ga fastocin sun hada da Airport road, Murtala Muhammad Way, Sani Marshall Road.  
Idan Ana son Najeriya ta zauna Lafiya sai ‘yan Siyasa sun daina amfani da ‘yan daba>>Gwamna Yahaya Bello

Idan Ana son Najeriya ta zauna Lafiya sai ‘yan Siyasa sun daina amfani da ‘yan daba>>Gwamna Yahaya Bello

Siyasa
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana cewa Najeriya zata zauna Lafiya a daina kashe-kashe idan 'yan siyasa suka daina amfani da 'yan Banga a lokacin zabe.   Gwamnan ya yi bayanin ne a yau Laraba,  inda yace 'yan daban da 'yan siyasa suka yi amfani dasu suka yadda su ne ke komawa su zama abin fitina ga jama'a. “When politicians begin to stop the use of thugs, touts or some group of criminals, that is when we will begin to have safety and security in our land,” the governor said on Wednesday, adding that thugs, who were used and dumped by politicians during elections metamorphosed into “hydra-headed monster” and criminal elements who now terrrorise Nigerians.