fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: ‘Yan Biyu

‘Yan biyun da aka haifa a hade da suka fi tsufa a Duniya sun mutu suna da shekaru 68

‘Yan biyun da aka haifa a hade da suka fi tsufa a Duniya sun mutu suna da shekaru 68

Uncategorized
Ronnie da Donnie sun mutu ranar 4 ga watan Yuli suna da shekaru 68 a Duniya. An haifesu ranar 28 ga watan Octoba na shekarar 1951 a garin Dayton na jihar Ohio ta kasar Amurka.   Bayan haihuwarsu, Mahaifiyarsu, Wesley ta ki amincewa dasu inda ta gudu sai mahaifinsu ne ya renesu sannan daga baya kakarsu ta ci gaba da renonsu. Sun shafe shekarunsu 2 na farko a Asibiti inda likitoci suka yi ta tunanin yanda za'a rabasu amma daga karshe iyayen su suka ki amincewa a musu aikin da zai rabasu saboda babu tabbacin zasu rayu.   Haka dai suka ci gaba da rayuwa amma saboda rashin kudi sai mahaifin nasu ya sakasu suke wani wasa ko kuma nuna irin yanda suke rayuwa ana biyansu kudi. Dan uwansu ya bayyana cewa a karshe sune suka rika ci da gidansu baki daya. Sun dai m...