fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: ‘yan Chanji

Kungiyar Yan Chanji Sun Koka Da Hukumar DSS Kan Kamun Membobinsu Da Tayi

Kungiyar Yan Chanji Sun Koka Da Hukumar DSS Kan Kamun Membobinsu Da Tayi

Siyasa
Daga Comr Haidar Hasheem Kano Kungiyar yan Kasuwan Canji na yankin Arewa maso gabashin Najeriya sun bukaci a gaggauta sako musu mambobinsu wadanda hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS ke tsare da su sama da mako biyu kenan ba tare da wani sahihin bayanai ba ko bayyana laifin da suka aikata ba.   Cikin wasikar da kungiyar ya canjin ta rubutawa Hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS dake nuna cewar, tun a ranakun 9, 10, 12 da kuma 16 na wannan wata ta Maris da hukumar ta gayyaci mambobinta su 26 daga jihohi biyar dake fadin kasar don amsa tamboyi, bayan sun amsa gayyatar ba'a sake ji daga garesu ba.   Kana babu wani daga cikin iyalansu da aka bawa damar ganawa dasu, duk da korafin da wasu daga cikin iyalen suka yi na cewar, akwai wadanda ke fama da matsalar jinya da ke...