fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: ‘yan Gudun hijirar

Abin yayi yawa ba zamu iya ba: Biliyan 5 ‘yan Gudun Hijira ke lakumewa duk wata>>Gwamnati

Abin yayi yawa ba zamu iya ba: Biliyan 5 ‘yan Gudun Hijira ke lakumewa duk wata>>Gwamnati

Uncategorized
Kwamitin kula da ayyuka na musamman na majalisar tarayya ya bayyana cewa kudin da gwamnati ke kashewa duk wata na kula da 'yan Gudun Hijira sun kai Biliyan 5.   Shugaban Kwamitin na majalisar Dattawa, Yusuf-Yusuf ya bayyana cewa abin yayi yawa gwamnati ba zata iya dorewa da kashe wannan makudan kudiba. Yace akwai 'yan gudun hijira Miliyan 2.7 a yankin Arewa maso gabas dolene hukumomi su yi kokarin ganin an mayar dasu muhallansu dan kuwa ko nawa zaa kashe ba za'a iya biyan bukatunsu b.