fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: ‘Yansandan Cikin Al’umma

Gwamnatin Kaduna ta fara tantance matasa don fara aikin ‘yan sandan cikin al’umma

Gwamnatin Kaduna ta fara tantance matasa don fara aikin ‘yan sandan cikin al’umma

Siyasa
Gwamnatin jihar Kaduna ta fara tantance matasa a shirinta na fara aikin 'yan sandan al'umma don magance matsalar rashin tsaro a jihar. Mukaddashin Gwamnan, Dokta Hadiza Balarabe, ta jagoranci taron wanda wani bangare ne na tuntuba a yankuna uku na sanatocin kan yadda za a magance matsalar rashin tsaro a ranar Litinin. Taron ya samu halartar sanatoci, mambobin majalisar wakilai, mambobin majalisar dokokin jihar da shuwagabanni daga kananan hukumomi 15 da ke shiyyar Kaduna ta Arewa da shiyyar Kaduna ta Tsakiya tare da Shugabannin Gundumomi. Da yake magana da manema labarai bayan taron, sanatan da ke wakiltar shiyyar Kaduna ta tsakiya, Malam Uba Sani, ya ce sun taru ne don duba matsalar tsaro da ke fuskantar Kaduna, yana mai jaddada cewa akwai bukatar a magance rashin tsaro baki ...