fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tag: YPP

Ku tsige Shugaba Buhari>>Jam’iyyar YPP ta gayawa Majalisa

Ku tsige Shugaba Buhari>>Jam’iyyar YPP ta gayawa Majalisa

Siyasa
Jam'iyyar YPP ta bayyanawa majalisar tarayya cewa ya kamata ta tsige shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga kan mulki idan ya nace lallai sai Shuwagabannin tsaro sun ci gaba da zama akan kujerunsu.   Shugaban jam'iyyar, Bishop Amakiri ne ya bayyana haka a zaman jam'iyyar da aka yi a Abuja.   A zaman, an yi shiru na minti 1 dan girmama manoma 43 da aka kashe a Borno inda kuma jam'iyyar ya ti kira ga majalisa data tabbatar da ganin an dauki mataki akan matsalar tsaron kasarnan. “The Commander-in-Chief, President Muhammadu Buhari based on his promise made in 2014 at Chatham house that he will lead from the front in the fight against insurgency to declare a national security emergency and immediately sack all service chiefs in adherence to the nationwide outcry d...