fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tag: Zaben 2023

Fayose ya bayyana manyan dalilai da zai sa ‘yan Najeriya kada su zabi APC a 2023

Fayose ya bayyana manyan dalilai da zai sa ‘yan Najeriya kada su zabi APC a 2023

Siyasa
Tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa 'yan Najeriya bai kakata su zabi APC a zaben shekarar 2023 ba.   Yace jam'iyyar ta yaudaresu, yace ina kudi Biliyan 13 da aka gano a Legas a Shekarar 2017. Yace ina maganar Binciken Magu, Tsohon Shugaban EFCC?   Yace yaki da Rashawa da suke ba na gaskiya bane kawai ana yaudarar Mutanene. Kawai idan baka tare dasu ne sai ace maka dole sai an bincike ka. “This economic war, are they winning it? Unemploy­ment, are they winning it? The answer is no! Nigerians are disappointed. Do you see a president who has refused to sign the Electoral Bill before the last election and up till now, almost two years after the election, he has refused to sign it. “Sincerely, it is strange, un­warranted and unfortunate. Ev...
A hangena da wuya Najeriya ta kai 2023>>Sakataren PDP

A hangena da wuya Najeriya ta kai 2023>>Sakataren PDP

Siyasa
Mataimakin Sakataren jam'iyyar PDP, Dr. Emmanuel Agbo ya bayyana cewa da wuya Najeriya ta kai shekarar 2023 lura da abubuwan dake faruwa a kasar.   Ya bayyana hakane a hirar da Independent ta yi dashi inda yace fatan Kowane dan Najeriya shine a lallaba a haka akai 2023 dan samun Shugaba na gari.   Yacw ana kashe mutane kuwan kowacw dakika kuka gwamnati bata dauki wani mataki ba. Mind you we may not get to 2023 with the way, things are going. The general prayer of all Nigerians is that since we are running a constitutional government and the only opportunity for change is through the electoral process and that God should continue to hold the tin fabric that is holding the nation till 2023. And in search for that true leader that will now unite us together and pu...
Idan aka hana mu takarar shugaban kasa a 2023 to Najeriya zata tarwatse>>Inyamurai

Idan aka hana mu takarar shugaban kasa a 2023 to Najeriya zata tarwatse>>Inyamurai

Siyasa
Bangaren matasa na kungiyar kare Muradun Inyamurai ta, Ohanaeze Ndigbo sun bayyana cewa idan PDP da APC suka ki tsayar da dan takarar shugaban kasa Inyamuri a shekarar 2023 to Najeriya zata tarwatse.   Shugaba kungiyar Igboayaka O. Igboayaka ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a karshen makon da ya gabata inda yake martani ga kakakin shugaban kasa, Garba Shehu da yace shugaba Buhari na son hadin kan Najeriya.   Yace halin ko in kula da kuma nuna bangaranci karara da shugaba Buhari ke yi ba alamace ta wanda ke son hadin kan kasa ba. Yace shugaban ya raba kan 'yan Najeriya ne wanda kuma abinda ya rage kawai shine kasar ta rabe zuwa kasashe daban-daban wanda kuma nan ba da jimawa ba hakan zai faru idan PDP da APC suka ki tsayar da Inyamuri takarar shugaban kas...
Duk dan Siyasa zai so zama shugaban kasa>>Gwamna Fayemi

Duk dan Siyasa zai so zama shugaban kasa>>Gwamna Fayemi

Siyasa
Gwamnan jihar Ekiti,  Kayedo Fayemi ya bayana cewa babu dan siyasar Najeriya da zai ki so a ce ya zama shugaban kasa.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv a jiya Juma'a.   Gwamnan na amsa tambaya ne kan zabarsa da majalisar Jiharsa ta yi ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023.   Yayi dariya inda yace babu dan siyasar da ba zai so zama shugaban kasa ba idan ya samu damar hakan, duk da matsalolin da kasar ke fama dasu. A baya, hutudole.com ya kawo muku yanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari yace Najeriya ba zata sake fuskantar yakin basasa ba.   Saidai gwamnan ya ki bayar da tabbacin ko zai tsaya takarar shugaban kasar ko kuwa a'a inda yace a yanzu abinda ke gabansa shine kammala wa'adin mulkinsa a 2023.   “I am ...
Bayar da Gudummawar miliyan N50 ga jihar Buhari ba zai saya muka tikitin APC ba>>Bamgbose ga Tinubu

Bayar da Gudummawar miliyan N50 ga jihar Buhari ba zai saya muka tikitin APC ba>>Bamgbose ga Tinubu

Siyasa
Olusegun Bamgbose, Coordinator na kungiyar CAGG, ya bayyana gudummawar naira miliyan 50 da shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Bola Tinubu ya yi wa jihar Katsina a matsayin siyasa, munafunci da takaici.   Bamgbose ya ce ba laifi ba ne a ba da gudummawar kudi don taimaka wa ’yan kasuwar da suka yi asarar kayayyakinsu da shagunansu a babbar kasuwar ta Katsina, amma yana mamakin dalilin da ya sa tsohon Gwamnan na Jihar Legas bai taba tunanin yin hikima da wajibcin yin hakan ba lokacin da rikici ya faru a Kasuwar Sasa a jihar Oyo.   Ya kuma yi mamakin dalilin da ya sa halin ‘yan kasuwar da kayansu da dukiyoyinsu suka salwanta a gobarar Kasuwar Ijesha bai taba daukar hankalin Tinubu ba.   A baya dai hutudole.com ya kawo muku yanda Bola Ahmad Tinub...
Kudu ya kamata a abaiwa dama ta yi mulki a 2023>>Gwamna Zulum

Kudu ya kamata a abaiwa dama ta yi mulki a 2023>>Gwamna Zulum

Siyasa
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya nemo cewa a baiwa 'yan Kudu damar yin mulki a shekarar 2023. Gwamnan ya bayyana hakane a wajan kaddamar da wani Littafi na Dakuku Peterside, tsohon shugaban NIMASA.   A baya hutudole ya kawo muku yanda PDP ta gayawa APC cewa ba zasu kai Labari ba a zaben 2023PDP ta gayawa APC cewa ba zasu kai Labari ba a zaben 2023   Hakanan shima gwamnan jihar Kaduna,  Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya nuna goyon bayansa kan a baiwa kudu mulki a 2023Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya nuna goyon bayansa kan a baiwa kudu mulki a 2023 Gwamnan ya jawo hankalin APC da ta Mutunta wannan alkawari a mikawa kudu Mulki. “The issue of power rotation is a covenant between us hence the need to shift the power to the south.”he said
Bafa zaku kai labari ba a zaben 2023>>PDP ta gayawa APC

Bafa zaku kai labari ba a zaben 2023>>PDP ta gayawa APC

Siyasa
Kan maganar cewa sai ta kai shekaru 26 tana mulki da ya fito daga bakin shugabanta, Mai Mala Buni, Jam'iyyar APC ta samu martani daga bakin PDP.   Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa wannan rashin tunanine irin na APC amma maganar zahiri itace, 'yan Najeriya sun gasji da mulkinsu.   Yace idan aka bari APC ta wuce shekarar 2023 tana Mulki to Najeriya ba zata kai Labari ba. Ya kara da cewa idan da za'a yi wani dan kwarya-kwaryar zabe to APC ko kaso 20 cikin 100 na kuri'un da za'a kada ba zata samu ba. “In Buni’s whims and thoughtlessness, Nigerians should make themselves ready for another 26 years of anguish, pains, hunger and starvation, insecurity and limitless suffering. This is the height of recklessness, insensitivity and affront to the sensibilit...
Idan tsayar da dan Arewa takarar shugaban kasa a 2023 zai sa  PDP ta yi nasara, ina Goyon bayan hakan>>Gwamna Wike

Idan tsayar da dan Arewa takarar shugaban kasa a 2023 zai sa PDP ta yi nasara, ina Goyon bayan hakan>>Gwamna Wike

Siyasa
Gwamnan jihar Rivers,  Nyesom Wike ya bayyana cewa idan tsayar da dan takarar shugaban kasa daga Arewa zai sa PDP ta yi nasara a zaben shekarar 2023, yana goyon bayan hakan.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a BBC Pidgin inda ya kara da cewa dalilin da yasa har yanzu PDP bata bayyana daga inda dan takarar shugaban kasarta zai fito a shekarar 2023 ba, suna ta tsare-tsare ne.   Ya kuma ce ba zai goyi bayan dan takarar shugaban kasa na APC ba ko da kuwa dan jihar Rivers ne. “I am from Southern part of Nigeria. I will be happy if power returns to the South, but if PDP will win the 2023 presidential election by zoning the presidential ticket to the North, I will not be opposed to it”.
Idan Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a APC bazan goyi bayansa ba>>Gwamna Wike

Idan Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a APC bazan goyi bayansa ba>>Gwamna Wike

Siyasa
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa idan tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a karkashin jam'iyyar APC ba zai goyi bayansa ba.   Yace duk da Jonathan daga kudu yake amma ba zaiwa jam'iyyar sa ta PDP angulu da kan zabo ba kuma shi baya nuna kabilanci.   Ya bayyana cewa, shima Jonathan din yasan haka. Ya fadi hakane a hirar da BBC Pidgin suka yi dashi a Port Harcourt. "I am a PDP member, if former President Goodluck Jonathan picks a ticket to run in my party, I will support him. I can't do anti-party. But if he picks a ticket to run in APC, I won't support him because I can't do anti-party. "He knows I won't support him in APC even if he is from the south. I don't do that kind of politics. It is ...