fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Tag: Zaben Bauchi

Ba zabe aka yi ba, Fashi aka mana a Bauchi>>APC ta yi watsi da sakamakon zaben

Ba zabe aka yi ba, Fashi aka mana a Bauchi>>APC ta yi watsi da sakamakon zaben

Siyasa
Jam'iyyar APC ta bayyana watsi da dakamakon zaben kananan hukumomi da aka yi a jihar Bauchi ranar Asabar din data gabata wanda duka PDP ta lashe.   Shugaban jam'iyyar APC a jihar, Alhaji Uba Nana ne ya  ayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai inda yace itama hukumar zabe ta jihar ta musu ba daidai ba. Ya bayyana cewa da acs an yi zaben gaskiya, APC ce zata lashe zaben.   “Having entertained the fear and torment of losing the election, the PDP government surreptitiously wrote figures as purported results upon, which they declared their candidates as winners and appointees, to be sworn-in as chairmen and councillors, across the state.