fbpx
Friday, August 12
Shadow

Tag: Zahara Buhari

Zahra Buhari ta taya Mijinta, Ahmad Murnar zagayowar ranar haihuwarsa

Zahra Buhari ta taya Mijinta, Ahmad Murnar zagayowar ranar haihuwarsa

Siyasa
Diyar shugaban kasa, Zahra Buhari ta taya Mijinta, Ahmad Indimi Murnar zagayowar Ranar Haihuwarsa inda ta saki sakon jinjina a gareshi ta shafinta na Instagram.   Zahra ta bayyana cewa shine malaminta da kuma sanin dabarar Rayuwa. Ta jinjina masa sosai. https://www.instagram.com/p/CIpsIE0s9yX/?igshid=14k96yvmmstmc   “December brings so much Joy to our family because many birthdays and anniversaries are celebrated and most importantly it’s the Friday of the year. Though My favourite celebrations are your birthday and our anniversary (for obvious reasons). “May God continue preserving you with all your goodness. May Allah bless you beyond your imaginations Ameen ya Rabb. Love, Your Rib,” she wrote.
Da Dumi-Dumi: Diyar Shugaban kasa, Zahara Buhari na daf da sake haihuwa

Da Dumi-Dumi: Diyar Shugaban kasa, Zahara Buhari na daf da sake haihuwa

Nishaɗi
Rahotanni sun bayyana cewa diyar shugaban kasa, Zahara Buhari da Mijinta, Ahmad Indimi na daf da dake samun karuwa.   Shafin Lindaikejisblog ne ya tabbatar da wannan labari inda yace Zahara zata haihu kwanannan. A shekarar 2016 ne aka daura auren Zahara da Mijinta Ahmad Indimi kuma a shekarar 2018 suka samu dansu na farko.   A baya dai sun bayyana cewa ba zasu yi gaggawar nuna dan nasu ba sai nan gaba tukuna.
Zahara Buhari ta taya kanwarta,Amarya, Hanan Buhari murnar zagayowar ranar haihuwarta

Zahara Buhari ta taya kanwarta,Amarya, Hanan Buhari murnar zagayowar ranar haihuwarta

Nishaɗi
Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari ta taya kanwarta, Amarya, Hanan Buhari murnar zagayowar ranar Haihuwarta.   Zahara ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta inda ta bayyana cewa tana ji da kuma Alfahari da kanwar tata. https://www.instagram.com/p/CEiIjfUHRFs/?igshid=131rzhhm0g520 A baya dai Hutudole ya kawo muku yanda za'a yi auren Hanan da Angonta, Turad Sha'aban Ranar Juma'a me zuwa i  Allah ya kaimu.