
Zaharadeen Sani ya saki kayatattun hotunan sa da matarsa
Tauraron fina-finan Hausa, Zaharadeen Sani Owner kenan a wadannan kayatattun hotunan da yake tare da matarsa da ya sakawa Masoyansa ta shafinsa na Instagram.
Da yawa sun yaba da Hotunan, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon Soyayya.
https://www.instagram.com/p/CIrjp91HFiS/?igshid=1cwtjwz06ligi