fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tag: Zahra Buhari

Diyar shugaban kasa,Zahra Buhari ta nemi Sahara Reporters ta cire tare da bata hakurin labarin cewa an ba gidauniyarta Biliyan 2.5

Diyar shugaban kasa,Zahra Buhari ta nemi Sahara Reporters ta cire tare da bata hakurin labarin cewa an ba gidauniyarta Biliyan 2.5

Siyasa
Diyar shugaban kasa, Zahra Buhari ta bayyana cewa labarin an baiwa wata gidauniyar ta Biliyan 2.5 daga cikin kudin da ake zargin wani na kusa da shugaban kasa, Nasiru Danu da sama da fadi dasu ba gaskiya bane.   A sanarwar da Zahra ta fitar ta bakin lauyanta, Nasiru Adamu SAN tace wannan ba gaskiya bane domin Danu bashi cikin wanda ke gudanar da gidauniyarta.   Dan hakane Lauyan ya bayyana cewa sun baiwa Sahara Reporters kwanaki 7 ta cire labarin daga shafinta sannan ta bada hakuri.   Sannan kuma ta wallafa wannan Hakuri a gidajen jaridu 3.   Idan bata yi haka ba, to lallai zasu dauki matakin shari'a, kamar yanda Premium times ta ruwaito. “Our client equally unequivocally states that no any foundation owned by her was transferred or credit...
Ban yi Nadamar auren ka ba>>Zahra Buhari na murnar cika shekaru 4 da aure

Ban yi Nadamar auren ka ba>>Zahra Buhari na murnar cika shekaru 4 da aure

Auratayya
Diyar shugaban kasa, Zahra Buhari Indimi na murnar cika shekaru 4 da aure ita da mijinta, Ahmad Indimi.   Ta saka kayataccen hotonsu tare inda ta bayyana cewa zata sake yadda ta aureshi idan akwai damar yin hakan.   Tace tana tayashi Murna, tace Rayuwar a lallai ta zama haka ba, ba tare dashi ba, a karshe ta yi fatan Allah yasa ma'aurata su zama sanyin idaniyar juna.   https://www.instagram.com/p/CI34BRAsx4O/?igshid=1v8fmzsl6yz8a
Karki ishemu da iyayi, nan Ministar babanki tace ta rabawa yara ‘yan Makaranta Abinci Alhalin suna gida a zaune>>Afenifere ga Zahra Buhari saboda cewa da ta yi ba babanta ne matsalar Najeriya ba

Karki ishemu da iyayi, nan Ministar babanki tace ta rabawa yara ‘yan Makaranta Abinci Alhalin suna gida a zaune>>Afenifere ga Zahra Buhari saboda cewa da ta yi ba babanta ne matsalar Najeriya ba

Siyasa
Kungiyar kare muradun yarbawa ta Afenifere ta mayarwa da diyar shugaban masa, Muhammadu Buhari,  Zahra martanj kan cewar da ta yi mahaifin nata ba shine matsalar Najeriya ba.   Afenifere ta bakin kakakinta, Yinka Odumakin ta bayyana cewa yayi wuri Zahra ta fara wannan tunanin har sai an gunadar da bincike akan mahaifin nata da Rumbunsa.   Mungiyar tace Zahra ta bar mutanen da suka rasa 'yan uwa a Legas su yi jimamin danginsu cikin kwanciyar hankali.   “It is too early for Buhari”s daughter to beat her chest on behalf of the father because the oppressed has e located where governors are hiding COVID-19 palliatives until an independent probe is done on the father and his warehouses searched.   “We are yet to forget that his minister was sharing foo...
Yanzu ta bayyana a fili Ba babana bane matsalar Najeriya>>Diyar shugaban kasa, Zahra Buhari

Yanzu ta bayyana a fili Ba babana bane matsalar Najeriya>>Diyar shugaban kasa, Zahra Buhari

Siyasa
Diyar shugaban kasa, Muhammadu Buhari,  Zahra ta mince da kalaman da taurarin fina-finan Hausa,  Saratu Gidado da Mansurah Isah suka yi na cewa ba mahaifinta ne matsalar Najeriya ba.   Mansurah Isah da Saratu Gidado da aka fi sani da Daso sun saka a shafukansu na sada zumunta cewa lura da yanda aka gano abinci kala-kala jibge a dakunan ajiyar abinci na jihohi wanda aka bayar dan a rabawa talakawa, to hakan na nuni da cewa ba shugaban kasa, Muhammadu Buhari bane matsalar Najeriya.   Zahra ta saka wannan maganar ta Mansurah da Daso a shafinta na sada zumunta.  
Diyar shugaba Buhari da ta Osinbajo sun shiga zanga-zangar neman rushe SARS

Diyar shugaba Buhari da ta Osinbajo sun shiga zanga-zangar neman rushe SARS

Nishaɗi
Zahara Buhari, diya ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kuma Kiki Osinbajo wadda diyace ga mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo sun bi sahun masu kira a soke Rundunar 'yansanda ta SARS.   Kiki Osinbajo ta saka a shafinta na Instagram cewa dolene a dakatar da cin zarafin da 'yansanda suke yi wa mutane ta kare da rubuta.   Kiki Osinbajo had on Saturday shared a post on her Instagram page saying “Police brutality must end now” using the hashtags #endpolicebrutality and #endsars.   https://www.instagram.com/p/CGKlOOinB6S/?igshid=cad7ohfkw50k   Ita kuwa Zahra Buhari ta saka hoton fafutukar neman a kawo karshen SARS dinne a shafinta na Instagram.