
Bana fatan hakan ta sake faruwa ga kowa>>Atiku Abubakar yayi farin ciki da Sakin Daliban Jangebe
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi farin ciki da sakin dalibai Mata na makarantar Jangebe, Talatar Mafara Jihar Zamfara.
Yace yana taya iyayen daliban Murna da wannan abin Farinciki. Ya kuma jinjinawa Jihar Zamfara da ta yi kokarin ganin an saki daliban.
Yace yana fatan gwamnati zata dauki matakin ganin cewa irin hakan bata sake faruwa ba.
As a father, I am delighted at the release of 279 students of GGSS Jangebe. Even as I rejoice with the families of the released, I hope and pray that the balance of the girls would soon regain their freedom and be rejoined with their families and loved ones.
No student, parent or indeed citizen should go through this ordeal again.
I congratulate the Zamfara State government and all ...