fbpx
Monday, October 26
Shadow

Tag: Zanga-zanga

Hotuna: Matasa sun yi zanga-zangar matsalar tsaro a Kano ta hanyar share titi da rabawa mabukata abin mazarufi

Hotuna: Matasa sun yi zanga-zangar matsalar tsaro a Kano ta hanyar share titi da rabawa mabukata abin mazarufi

Tsaro
Matasa a Kano sun fito inda suka yi zanga-zangar Lumana ta hanyar raba kayan abinci ga mabukata.   Sannan matasan sun kuma share titi inda suka yi kira ga gwamnati ta kawo karshen matsalar tsaro a Arewa. https://twitter.com/KanoTwiiter/status/1319639034415714304?s=19 Kano youths have organized a new peaceful demonstrations in some roads in the state, where they swept the roads and giving alms to the needy. And calling on the governments to end insecurity challenges in the north. #SecureNorthernNigeria #SecureNorth
Nan Gwamnati tace zata gina Fim Village mutane suka yi caaaa aka hana amma yanzu zagin ‘yan Fim ake dan basu fito zanga-zanga ba>>Ali Jita

Nan Gwamnati tace zata gina Fim Village mutane suka yi caaaa aka hana amma yanzu zagin ‘yan Fim ake dan basu fito zanga-zanga ba>>Ali Jita

Siyasa
Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa Jita wanda yana daya daga cikin kalilan daga masana'antar Kannywood da suka fito zanga-zangar koke kan matsalar tsaro a Arewa ya bayyana cewa har yanzu Arewa bacci take.   Jita ya bayyana hakane a wani bayani da yayi kai tsaye ta shafinsa na Instagram wanda wakilin hutudole ya bibiya inda yace tun mawakan da ,irin su Shata sun yi wakar cewa "ku tashi ku farka 'yan Arewa, kusan bacci aikin kawai ne"   Yace amma har yanzu ba'a farka ba. Jita yayi kiran cewa ya kamata a farka, " An bar Arewa a baya sosai, kudu sun bar Arewa, kamin mu kamasu zamu dauki lokaci me tsawo. Wannan abu dake faruwa ya shafi kowa, wani shi a Arewa idan dai abu ba a gidansu yake ba, kai wani ma ko da a gidansu ake abu idan ba a dakinsu bane to babu ruwansa"  ...
DJ Abba da Abokan aikinsa zasu shirya zanga-zanga gobe

DJ Abba da Abokan aikinsa zasu shirya zanga-zanga gobe

Siyasa
Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba ya bayyana cewa shi da abokansa na kungiyar YaranNorthSide a gobe zasu shirya zanga-zanga kan matsalar tsaro a Arewa.   Yace idan zamu baiwa wasanni lokaci me zai hana mun baiwa abin da zai gyara mana rayuwarmu nan gaba Lokaci, yace ya kamata matasan Arewa su farka a hada kai a yi magana da murya daya. Ana sace mutane ana tada kauyuka a Arewa.   Ni da abokaina, Yaran North Side zamu fito a Lugard Hall gobe. https://twitter.com/Dj_Abba/status/1317503343342878720?s=19 If we can turn up for concerts and shows then why cant we turn up for our future, Northern youths should wake up lets unite peacefully and speak with ONE voice. Nigerians are being kidnapped, villages are being raided by bandits in the North #SecureNorth #EndNorthBan...
Hotuna: A karo na 2, Ali Jita ya sake fitowa zanga-zangar nuna rashin jin dadin kashe-kashen Arewa

Hotuna: A karo na 2, Ali Jita ya sake fitowa zanga-zangar nuna rashin jin dadin kashe-kashen Arewa

Nishaɗi
Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa Jita wanda a baya ya fito zanga-zangar nuna rashin jin dadin kashe-kashen da ake yi a Arewa kuma har aka kai musu hari, ya sake fitowa a yau.   Jita tare da wasu matasa sun fito dauke da kwalaye masu rubutun dake nuna bukatar kawo karshen matsalar tsaro a Arewa.   Ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta kamar haka: https://www.instagram.com/p/CGc1P_6AWL8/?igshid=1pb8ctecisjr9  
Yanda DSS suka tsare shuwagabannin CNG saboda shirya zanga-zanga a Arewa

Yanda DSS suka tsare shuwagabannin CNG saboda shirya zanga-zanga a Arewa

Siyasa
A jiya, Juma'a ne jami'an DSS suka tsare shuwagabannin kungiyar CNG 4 saboda shirya zanga-zangar lumana dan nuna rashin jin dadin kashe-kashen da ake a Arewa.   Kungiyar ta shirya zanga-zangar ne inda tace zata mamaye duka jihohin Arewa 19 da kuma majalisar tarayya a yau, Asabar.   Saidai da misalin karfe 11 na daren Ranar Juma'a shuwagabannin kungiyar, Nastura Ashir Sharif, Balarabe Rufai, Aminu Adam, da Dr. Muhammad Nawaila sun amsa kiran na DSS inda akai ta musu tambayoyi har zuwa karfe 2:25 na dare kamar yanda kakakin kungiyar, Abdulaziz Sulaiman ya bayyana.   “#EndInsecurityNow protests against the rampant killings in Northern Nigeria and displacement of hundreds of communities has come under intense pressure and intimidation in the last few hours by t
Hotuna:Ali Jita da Nazifi Asnanic na zanga-zanga a Kano

Hotuna:Ali Jita da Nazifi Asnanic na zanga-zanga a Kano

Siyasa
Zanga-zangar neman kawo karshen matsalar tsaro ta wakana a Kano duk da cewa an samu wasu 'yan Daba sun kaiwa masu zanga-zangar hari.   Taurarin mawakan Hausa, Ali Jita da abokin aikinsa, Nazifi Asnanic duk sun shiga wannan zanga-zanga inda aka gansu rike da kwalate masu dauke da rubutun a kawo karshen matsalar tsaro.   Ali Ajita ya saka hotunan zanga-zangar a shafinsa kamar haka: https://www.instagram.com/p/CGXSJdsADxh/?igshid=1ks7vykmpw2z3    
MASALAR TSARO: Gamayyar Kungiyoyin Arewa Za Su Soma Zanga-zanga A Fadin Jihohin Arewa A Gobe Alhamis

MASALAR TSARO: Gamayyar Kungiyoyin Arewa Za Su Soma Zanga-zanga A Fadin Jihohin Arewa A Gobe Alhamis

Uncategorized
MASALAR TSARO: Gamayyar Kungiyoyin Arewa Za Su Soma Zanga-zanga A Fadin Jihohin Arewa A Gobe Alhamis Gamayyar kungiyoyin Arewa (CGN) karkashin jagorancin Nastura Ashir Sharif, ta bayyana cewa za ta fara gudanar da zanga-zanga a fadin Arewacin Nijeriya domin kira da babbar murya ga gwamnatin Muhammadu Buhari da ta kawo karshen kashe-kashen rayukan al'umma, garkuwa da mutane, hare-haren ta'addanci da kuma Boko Haram a yankin Arewa.   Zanga-zangar mai taken #EndInsecurityNow za ta fara gudana ne a gobe Alhamis 15 ga watan Oktoba 2020 a dukkan jihohin Arewacin Nijeriya.   Don haka wannan kungiya ta i kira ga duk wani dan Arewa mai kishin kawo karshen ta'addanci da kashe-kashen rayukan al'umma ya fara rubuce-rubuce a kafafen sada zumuntar zamani yana kiraye-kiraye ga gw...
Hotuna: A yayin da a wasu jihohi ‘yansanda ke harbin masu zanga-zangar SARS, a Legas ‘yansadan sun baiwa masu zanga-zangar motar hawa

Hotuna: A yayin da a wasu jihohi ‘yansanda ke harbin masu zanga-zangar SARS, a Legas ‘yansadan sun baiwa masu zanga-zangar motar hawa

Siyasa
A yayin da a wasu jihohi ake ta samun arangama tsakanin masu zanga-zangar neman a rusa rundunar 'yansanda ta SARS da jami'an 'yansanda har ta kai ga Harbi.   A Legas kuwa wata motar 'yansanda ce aka gani ta dauki masu zanga-zangar bayan da suka gaji da tattaki. https://twitter.com/Mr_JAGss/status/1314978013298204672?s=19
A daina cin zarafin masu zanga-zangar kawo karshen ‘yansandan SARS>>Atiku Abubakar

A daina cin zarafin masu zanga-zangar kawo karshen ‘yansandan SARS>>Atiku Abubakar

Siyasa
Tsohon mataimakin shugaban kasa,  Atiku Abubakar ya jaddada cewa yana tare da masu zanga-zangar neman rusa Rundunar SARS.   Atiku ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta yayin da yake mayar da martani akan maganar Mr. Marcaroni, wani dan wasan barkwanci da ya shiga gaba-gaba wajan jagorantar zanga-zangar.   Macaroni yace wanda ke da hakkin kare rayukan mu sune a yanzu ke kashemu kuma gwamnati na gani ba tare da daukar mataki ba, ya kara da cewa Tarihi ba zai taba mantawa a karkashin mulkin wanene hakan ta faru ba.   A martaninsa, Atiku ya bayyana cewa ya kamata a samarwa masu zanga-zangar ganayi me kyau. Yace 'yancin sune da kundin tsarin mulki ya da kuma Dimokradiyya ya basu.   Ya jaddada cewa yana tare da masu zanga-zangar. https://twi