Masana sun bayyana cewa talauci, kunci da kuma tsangwama na tasiri sosai wurin taimakawa mutane su riga kashe kawunansu.
Inda hukuma lafiya ta duniya, WHO ta bayyana cewa a nahiyar Afrika Najeriya tafi kwace kasa fuskantar wannan kalubalen, domin kimanin mutane 17,000 kan mutu a shekaran kan wannan matsalar.
Kuma a gabadaya fadin duniya WHO ya tabbayana cewa cikin kowanne dakikai 40 ana samu masu kansu.
Wani malami kuma malamin ilimin halin dan adam dake koyarwa a jami’ar UNN ta Najeriya, Dr Johnbosco Chukworji ya bayyana cewa ana yawan irin wannan a kasa, kuma ya kamata mutane au daina tsangwamar abokan zamansu a anguwa.