Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje lokacin da yake karbar cek din gudunmuwar naira miliyan 500 daga gidauniyar Aliko Dangote don tallafawa wadanda suka tafka asara a gobarar da aka yi a kasuwannin jihar Kano a watannin baya.
Hoto daga DG Media.