Babban dan jaridar Najeriya, Bayo Nanuga ya bayyana cewa gwamna Aminu Waziri Tambuwal yaci amanar gwamnan jihar River Nyesom Wike.
Domin Atiku yayi nasarar samun tikitin takarar shugabanci a PDP ne saboda Tambuwal ya janye masa, wanda hakan yasa Nyesom Wike yazo na biyu.
Inda yace duk cewa dai shugaban jam’iyyar PDP, Iyorchia Ayu ya yabi Tambuwal yace shi gwarzo ne toba haka bane kawai ya bata siyasar shi ne.
Domin babban dalilin dayasa Tambuwal ya janyewa Atiku shine yana so Arewa ta cigaba da mulkin Najeriya.