fbpx
Monday, August 15
Shadow

Tankokin danyen mai sun kama da wuta sun babbake kayayyaki miliyoyi a jihar Legas

Kayayyakin miliyoyin naira sun babbake bayan da manyan tankokin danyen mai suka kama da wuta a Apapa dake jihar Legas yau ranar talata.

Wannan hatsarin ya faru ne sakamakon wani bakanike dake walda a kasan babbar motar wacce ke dauke da danyen man.

Kuma mai magana da yawun hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA, Ibrahim ya bayyana cewa daga farko basu dauki abin da gaske ba har saida motar ta buga sannan.

Kuma yace babu wanda ya mutu amma anyi asarar kakkayi wanda suka hada da motoci.

Karanta wannan  Hadakar rundunar soji ta kashe 'yan bindiga marasa adadi a jihar Kaduna

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.