fbpx
Monday, June 27
Shadow

Taron dangi aka min>>Sanata Dino Melaye kan faduwa zabe

Sanata Dino Melaye ya taya wanda suka yi takara tare kuma ya kadashi zaben fidda gwani na takarar kujerar sanata.

 

Sanata Melaye yace yana taya Hon. T.J Yusuf Murna kuma yana godiya ga Allah amma yasan taron dangi aka masa.

The Primary has been fought and won. I congratulate Hon. T.J YUSUF and thank all those who voted in the first and second ballot for me. The Gang up is unimaginable but l give God praise. God bless you all. SDM

Leave a Reply

Your email address will not be published.