fbpx
Saturday, March 25
Shadow

Taron gidauniyar jaruman fina-finan Hausa

Jaruman fina-finan Hausa na da dana yanzu kenan suka taru wajan wani taron gidauniyar Kannywood Celebrity, babu gamsasshen bayani dangane da makasudin taron amma anda jaruman sanye da kananan riguna da hula hana sallah sannan kuma suna rike da wasu kwalaye masu dauke da rubutun”yi aiki ka koya”.

Hadizan Saima ko bata lurabane ta rike nata kwalin sama a kasa? Sauran jaruman da suka halarci wannan guri sun hada da Saima Muhammad Ummi Nuhu, Maryam Jan kunne, Rukayya Dawayya da sauransu.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *