fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tashar Wutar Lantarki ta kasa ta samu Tangarda, wasu jihohi zasu shiga Duhu

Rahotanni sun bayyana cewa tashar samar da wutar Lantarki ta kasa ta samu tangarda inda wasu jihohi zasu shiga cikin Duhuwa.

 

Hakan ya tabbata ne daga sanarwar da Kamfanonin samar da wutar lantarki na jihohin Kaduna da Legas suka fitar.

 

Kamfanonin sun baiwa masu ma’alama dasu hakuro inda suka ce zs’a samu matsalar wutar saboda samun tangarda daga tashar wutar lantarkin ta jiha.

“We regret to inform you that the loss of power supply in our franchise – Kaduna, Sokoto, Kebbi and Zamfara states – is as a result of the collapse of the national grid. The collapse occurred at about 11:26 am this morning”

Leave a Reply

Your email address will not be published.