fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tauraron Bayern Munich Arjen Rubben yayi ritaya daga wasan tamola karo na biyu

Tauraron dan wasan Dutch Arjen Rubben ya sanar da ritayarsa daga wasan tamola yana dan shekara 37.

Tsohon dan wasan Bayern Munich din ya sanar da hakan ne ranar alhamis a shafinsa na kafar sada zumunta.

Kuma wannan shine karo na biyu daya sanar da ritayarsa, bayan a shekarar 2019 ya sanar bayan ya lashe kofin gasar  Bundesliga tare da Bayern Munich.

Amma ya zabi komawa kungiyar daya fara wasan tamola a shekarar 2000 wato Groningen inda yayi ritaya a kungiyar.

 

Bayern legend Arjen Robben retires from football for second time

Dutch national, Arjen Robben, has announced his retirement from football at age 37.

Karanta wannan  Shalelen PSG, Mbappe ya cewa kungiyar ta sayar da Neymar don baya cikin tsarinsa

The ex-Bayern Munich winger made this known on Thursday via his social media accounts.

This is the second time that the 37-year-old has announced his decision to hang up his boots, the first time was in July 2019 following the end of the 2018/19 Bundesliga season in which Bayern Munich finished in first place.

However, Robben did not follow through on his decision to retire after the first announcement, as he returned to Groningen, the club where he began his career in 2000.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.