Tsohon tauraron dan kwallon kafa Thierry Henry yazo Najeriya, a yau, dan wasan wanda ya bugawa kungiyar kwallon kafa ta Arsenal wasa a lokacin da yake ganiyarshi yayi suna sosai wajan cin kwallaye da iya zari ruga.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Kamfanin yin giya na Guinness ne ya kawoshi Najeriyar dan ya kayatar da masu hulda dashi.